Yadda Take Kasancewa A Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Laraba

Alfijr

Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau

1. Dollar zuwa Naira
Siya = 601 / Siyarwa = 605

2. Pounds zuwa Naira 
Siya = 728 / Siyarwa = 735

3. Yuro zuwa Naira 
Siye = 629 / Siyarwa = 641

4. Riyals zuwa Naira
Siye = 155 / Siyarwa = 164

5. CFA Zuwa Naira
Siya = 935 / Siyarwa = 962

6. Yan Zuwa Naira 
Siye = 80 / Siyarwa = 85

Alfijr

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya Hawa ko Sauka

Alfijr

08028404926

Don Neman Karin bayani