Yau Litinin 20/12/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best Seller Channel
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Litinin Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 571 / Siyarwa = 572
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 755 / Siyarwa = 760
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 632 / Siyarwa = 635
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 150 / Siyarwa = 152
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 965/ Siyarwa = 970
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 77 / Siyarwa = 81
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel