Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Talata 22/02/2022

Alfijr

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano.

Alfijr

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 571 / Siyarwa = 576

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 755 / Siyarwa = 769

3. Yuro zuwa Naira 

Siye = 633 / Siyarwa = 638

4. Riyals zuwa Naira

Siye = 145 / Siyarwa = 155

5. CFA Zuwa Naira

Siya = 951 / Siyarwa = 960

7. Yan Zuwa Naira 

Siye = 74 / Siyarwa = 85

Alfijr

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata Kasuwar Wapa

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka. 

Slide Up
x