Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau
Alfijr
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 601 / Siyarwa = 605
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 728 / Siyarwa = 735
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 629 / Siyarwa = 645
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 155 / Siyarwa = 164
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 945 / Siyarwa = 962
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 80 / Siyarwa = 85
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka
Alfijr
08028404926
Don Neman Karin bayani