Alfijr ta rawaito Wasu ‘yan bindiga da har yanzu ba a san ko su wanene ba sun kashe wani dan kungiyar Vigilante na Anambra da …
Tag: Studio apartments
Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta amince da shirin samar da rigakafin ambaliyar ruwa na gaggawa da tsare-tsare don ragewa da rage tasirin ambaliyar ruwa …
Alfijr ta rawaito an gurfanar da wani Magidanci a wata kotun majistare da ke zamanta a Ikeja mai shekaru 42, Austin Anthony, a ranar Talata …
Alfijr ta rawaito tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce ba wai NNPP ke …
Alfijr ta rawaito Ministan harkokin cikin gida na Najeriya ya ce yana shirin ganawa da gwamnonin jihohi na ƙasar don cimma matsaya kan sakin aƙalla …
Alfijr ta rawaito wasu yara yan baiwa sun yi hadin guiwa wajen rera wata waƙa mai suna Bestie Alfijr Labarai Waƙar Bestie ta zo ne …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan uwa biyu masu shekaru 15 da 11 sun mutu a ranar Juma’a sakamakon ruftawar wani bene mai hawa daya a …
Alfijr ta rawaito wani ibtila’i ya faru a ranar Lahadi, yayin da wani mutum da har yanzu ba a kai ga gane ko wanene ba …
Alfijr ta rawaito babban bankin nageiya CBN ya ce ya fara cirewa daga asusun wadanda suka kasa cika alkawurran da ya dauka na ci gaban …
Allah ya yiwa Alhaji Umar Malumfashi rasuwa, kafin Rasuwar sa Jarumi ne ala masanatar kannywood, Alfijr Labarai Da yawa sun fi gane shi da Alhaji …
Alfijr ta rawaito makarantar Gidan Gadamina da ke da mazauni a unguwar Galadanchi da ke birnin Kano karamar hukumar Gwale, makaranta ce da aka kafa …
Alfijr ta rawaito wani matashi mai shekaru 21 mai suna Micheal Arigbabuwo ya rasa ransa a wurin bikin zagayowar ranar haihuwarsa bayan da aka zarge …
Alfijr ta rawaito Ƴan bindiga sun harbe wani Inyamiri ɗan kasuwa, mai suna Ifeanyi a unguwar Sabongari a Jihar Kano. Alfijr Labarai Lamarinya faru ne …
Alfijr ta rawaito kungiyar Manchester United ta sanar da tafka asarar Yuro miliyan 115.5 a kakar wasan 2021/22. Alfijr Labarai Kungiyar ta sanar da hakan …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa NairaSiya = 709 / Siyarwa = 717 Pounds zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin amincewa da Panic Alert Security Systems Limited a kan kungiyar …
Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta mallaki gidan marigayi tsohon jakadan Najeriya a Majalisar ɗinkin duniya Dan masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama domin domin …
Alfijr ta rawaito babban alkalin kotun magistrate da take zamanta a Lagos, Kayode-Alamu ta yankewa Bassey hukuncin ne bayan gano shi da tayi, bayan da …
A rana irin ta yau: Satumba 20, 1980 Hon. Labaran Tanko ya ragargaza Radio Kano, saboda bayar da sanarwar ƙarya ga Malam Aminu Kano. Alfijr …
Alfijr ta rawaito hukumar NDLEA ta kama kwalaben Akuskura 26,600 a Kano, tare da mai hada shi. Alfijr Labarai Jami an sun kama wani fitaccen …