ALLAH ya yiwa Siraja Ibrahim (Pillars) rasuwa za’ayi Jana’izar sa a Masallacin Sheikh Khalifa Isyaka Rabi’u dake Goron Dutse da karfe 4:00 na yamma.
Ya rasu ne bayan gajeriyar rashin lafiya da yayi, ya bar mata da yaya
ALLAH ya jikansa ya gafarta masa ya kyauta namu zuwan Ameen ya ALLAH
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj