Innalillahi Wa inna Ilaihir Raju’un! Allah ya yiwa Surajo Mawakin Kano Pillars Rasuwa

FB IMG 1732194647888

ALLAH  ya yiwa Siraja Ibrahim (Pillars) rasuwa za’ayi Jana’izar sa a Masallacin Sheikh Khalifa Isyaka Rabi’u dake Goron Dutse da karfe 4:00 na yamma.

Ya rasu ne bayan gajeriyar rashin lafiya da yayi, ya bar mata da yaya

ALLAH ya jikansa ya gafarta masa ya kyauta namu zuwan Ameen ya ALLAH

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *