Allah Ya yi wa mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, Hajiya Maryam Namadi, rasuwa.
Ta rasu da safiyar ranar Laraba, 25 ga watan Disamba, 2024.
Babban Sakataren YaÉ—a Labaran Gwamnan, Hamisu Mohammed Gumel, ya fitar da sanarwar a ranar Laraba.
Ya kuma bayyana cewar za a yi jana’izarta da misalin ƙarfe 4:30 na yamma a garin Kafin Hausa.
Gwamnan, da iyalansa sun buƙaci ɗaukacin Musulmi da su yi mata addu’ar samun rahama daga Allah.
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj