Tunda farko dai an shirya rantsar da Sule Garo ne a dakin taro na Coronation Hall dake fadar gwamnatin Kano, sai dai cunkoson al’umma yasa …
Tunda farko dai an shirya rantsar da Sule Garo ne a dakin taro na Coronation Hall dake fadar gwamnatin Kano, sai dai cunkoson al’umma yasa …
Gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, ya nesanta kansa daga zargin cewa gwamnatinsa ta raba wa mata Dan kamfai ja a matsayin tallafi, yana mai cewa …
Gwamnan Kano ya miƙa sunan Honourable Murtala Sule Garo domin tantance shi a zauren majalisar dokokin jihar Kano, a matsayin mataimakin gwamna. Wannan na ƙunshe …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Yabawa Kwamishinan Ma’aikatar Kasa da safiyo bisa Tallafawa Kungiyoyin al’umma da ke jihar Kano kayan Abinci don kara rage …
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce gwamnatinsa ta kammala dukkan shirye-shirye da suka dace don gabatar da kasafin kuɗi na farko a …
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya amince da rushewar Shugabancin hukumar kare hakkokin masu Sayan kayayyaki ta Jihar Kano wato (Consumer Protection Council) nan …
Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed na Jihar Bauchi, ya sallami Kwamishinar Harkokin Mata da Ci-gaban Yara, Zainab Baban Tanko. Sanarwar da kakakin gwamnan, Mukhtar Giɗaɗo, ya …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da sauyawa wasu kwamishinoni ma’aikatu, sannan kuma an sauyawa wasu ma’aikatan gwamnati a wasu muhimman ma’aikatun jihar. …
Biyo bayan murabus da Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Namadi Dala, ya yi sakamakon shigar sa cikin batun beli na wani da ake …
Mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ne ya sanar da hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Juma’a. Hadiman sun …
Daga Aminu Bala Madobi Babban Abin takaici da jin kunya da ya kusan faruwa a yayin da Mataimakin Gwamnan Bauchi yaso Sharara Mari Ga Ministan …
Daga A’isha Salisu Ishaq Gwamnatin jihar Kano ta ce ta na yin duk mai yiwuwa domin magance Siyasar cin mutuncin mutane musamman a gidajen Radio …
Gwamnan jihar Kano, ya sanar da shirye-shiryen mayar da rusasshen filin idi zuwa cibiyar harkokin addinin Musulunci ta ƙasa da ƙasa a jihar. Alfijir labarai …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin gyaran titin da ya tashi daga club road zuwa titin airport a karkashin shirinsa na gyara …
Sabon mai baiwa Gwamnan Kano shawara kan aiyuka, Injiniya Ahmad Ishaq Bunkure ya rasu, kwana ɗaya da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rantsar da shi …
A wani mataki na taya murna, Alh Lawan Badamasi (Galadiman Gezawa) ya jinjinawa Gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf bisa cika shekaru 62 a duniya, inda …
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da ajiye aiki da Engr. Muhammad Diggol, yayi a matsayinsa na kwamishinan ma’aikatar bibiyar aiyuka nan …
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya rusa Majalisar Zartarwar Jihar tare da korar Sakataren Gwamnatin Jihar, Barista Muhammad Aliyu-Ubamdoma da kuma dukkanin hadimansa na musamman. …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya mika sakon taya al’ummar jihar Kano murnar shigowa sabuwar shekara, in da ya bayyana fatan samun ci gaba …