Ni Alh. Yusuf Ado Kibiya Shugaban Jam’iyyar PDP ta Kano, zanyi amfani da wannan damar domin in mika sakon ta’aziyya ga iyalan Alh. Abbas Sunusi (Galadiman Kano) bisa rashin sa da muka yi! Hakika wannan rashin ne babba ga al’ummar jahar Kano baki daya, duba da irin sadaukarwar da yayi tsawon shekaru domin Cigaban jihar
Muna fata Allah subhanahu wata’ala ya jikansa da rahama, Allah ya kyauta makwancinsa. Allah ya bawa iyalansa hakurin wannan babban rashin ameen
Sanarwa;
Miko Isyaku Bashir
A madadin Shugaban Jam’iyyar PDP ta Kano,
Alh. Yusuf Ado Kibiya.
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD