Sakon ta’aziyyar Galadiman Kano daga bakin shugaban jam’iyyar PDP ta Kano Alh Yusuf Ado Kibiya

IMG 20250402 WA0908

Ni Alh. Yusuf Ado Kibiya Shugaban Jam’iyyar PDP ta Kano, zanyi amfani da wannan damar domin in mika sakon ta’aziyya ga iyalan Alh. Abbas Sunusi (Galadiman Kano) bisa rashin sa da muka yi! Hakika wannan  rashin ne babba ga al’ummar jahar Kano baki daya, duba da irin sadaukarwar da yayi tsawon shekaru domin Cigaban jihar

Muna fata Allah subhanahu wata’ala ya jikansa da rahama, Allah ya kyauta makwancinsa. Allah ya bawa iyalansa hakurin wannan babban rashin ameen

Sanarwa;
Miko Isyaku Bashir
A madadin Shugaban Jam’iyyar PDP ta Kano,
Alh. Yusuf Ado Kibiya.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *