Innalillahi wa’Inna ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Farfesa Hafizu Miko Yakasai rasuwa a daren Alhamis

FB IMG 1757048023288

Allah ya yiwa Farfesa Hafizu Miko Yakasai rasuwa a daren Alhamis din nan.

Farfesa Miko kafin Rasuwarsa malami ne a Jami’ar Bayero dake Kano.

Za’a yi jana’iza yau Juma’a  5 / 9/2025 da karfe 9 na safe a unguwar Yakasai cikin birnin 
kano.

Allah ya gafarta masa ya kyauta namu zuwan.
Allah ya bawa iyalansa da sauran al’umma hakuri ameen.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *