Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Farfesa

FB IMG 1770743790707
Labarai, NAHCON

Farfesa Abdullahi Pakistan ya bayyana dalilinsa na ajiye mukaminsa

Posted onFebruary 10, 2026February 10, 2026

Tsoho shugaban hukumar kula da aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Sheikh Abdullah Saleh Usman, ya fito ya fadawa duniya dalilan da suka sanya shi …

FB IMG 1759871330905
Kotu, Labarai

Wata kotu ta bada umarnin kama tsohon shugaban hukumar INEC Farfesa Mahmud Yakubu

Posted onOctober 8, 2025October 8, 2025

Wata kotun tarayya dake zaman ta a Osogbo dake jihar Osun ta bawa babban Sifeton ‘yan sanda Nijeriya Kayode Egbetokun umarnin kama tsohon shugaban hukumar …

FB IMG 1759871330905
INEC, Labarai

Farfesa Mahmood Yakubu ya ajiye aikinsa na shugaban hukumar zabe INEC

Posted onOctober 7, 2025October 7, 2025

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya amince da sauka daga shugabancin hukumar zaɓe ta Najeriya, INEC da Farfesa Mahmood Yakubu ya yi bayan kammala wa’adinsa na …

IMG 20250924 WA0017
Labarai, Shugaba Tinubu

Da Dumi Duminsa: Tinubu Ya Tura Farfesa Yakubu Hutun Dole Bayan Da Ya Zarge Shi Da Cin Amana

Posted onSeptember 24, 2025September 24, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Tinubu ya bukaci Mahmood da ya dakatar da dukkan aikinsa ya kuma tafi hutun dole na ƙarshe na barin hukumar. …

FB IMG 1757048023288
Kano, Labarai

Innalillahi wa’Inna ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Farfesa Hafizu Miko Yakasai rasuwa a daren Alhamis

Posted onSeptember 5, 2025September 5, 2025

Allah ya yiwa Farfesa Hafizu Miko Yakasai rasuwa a daren Alhamis din nan. Farfesa Miko kafin Rasuwarsa malami ne a Jami’ar Bayero dake Kano. Za’a …

FB IMG 1751392873859
B U K Kano, Labarai

Da Dumi-Duminsa: BUK ta zaɓi Farfesa Haruna Musa Dambatta a matsayin sabon shugaba

Posted onJuly 1, 2025July 1, 2025

Jami’ar Bayero ta Kano, ta zabi Farfesa Haruna Musa a matsayin sabon shugaban jami’ar. Farfesa Musa ya zama shugaban ne bayan jami’ar ta gudanar da …

FB IMG 1739204763534
Labarai, NAHCON

Shugaban NAHCON ya musanta zarge-zargen soke wata yarjejeniya a aikin Hajin Baba

Posted onFebruary 10, 2025February 10, 2025

Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya ƙaryata rahoton dake cewa ya soke yarjejeniyar hidimomin alhazai da wasu kamfanoni na Saudi …

Fudma
Farfesa Gwarzo, Labarai

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo Ya Bada Tallafin Bas Mai Kujeru 60 Ga Jami’ar FUDMA

Posted onNovember 11, 2024November 11, 2024

Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA) ta gudanar da taron yaye ɗalibai a karo na 9, a inda ta samu wani karamcin kyauta ta musamman daga …

Farfesa jega
Labarai, Nijeriya

Farfesa Jega ya gargadi Najeriya dangane da cin bashin bankin IMF

Posted onOctober 31, 2024October 31, 2024

Tsohon shugaban Hukumar Zaɓe ta kasa, farfesa Attahiru Jega ya gargaɗi gwamnatin Nijeriya da ta kauce wa karɓar shawarwari daga Bankin Duniya da Hukumar Bada …

FB IMG 1729605707245
Kotu, Labarai

Wata Sabuwa: Kotu ta sauke shugaban hukumar zabe ta Kano

Posted onOctober 22, 2024October 22, 2024

Babbar kotun tarayya dake zamanta a Kano ta rushe shugabancin Farfesa Sani Lawan Malumfashi a matsayin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano. …

Farfesa Gadon Kaya
Bauchi, Labarai

Majalisa Ta Nemi Hukumar Shari’a Ta Binciki Sheikh Gadon-Ƙaya Kan Zargin Auren Jinsi A Bauchi

Posted onSeptember 4, 2024September 4, 2024

Majalisar Dokokin Jihar Bauchi ta umarci hukumar Shari’ah da ta gaggauta gudanar da bincike kan bidiyon da ke yawo a kafafen sadarwa zumunta inda aka …

FB IMG 1720960668465
Kotu, Labarai

Duk Gwamnan da ya ki biyayya zai gamu da fushin kotun Koli – In Ji Farfesa Yusfari SAN.

Posted onJuly 14, 2024July 14, 2024

Masani a fannin Shari’ah Farfesa Mamman Lawan Yusfari ya ce,  hukuncin kotun koli akan baiwa kananan hukumomi ‘yancin kashe Kudadensu kai tsaye na nufin haramta …

FB IMG 1720591924108
Jami a, Labarai

Shugaban Jami’ar FUDMA Ya Zargi Wasu Ma’aikatansa da Taimakawa Ƴan Bindiga

Posted onJuly 10, 2024July 10, 2024

Shugaban Jami’ar Dutsinma (FUDMA) da ke Jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Bichi, ya zargi wasu ma’aikatan jami’ar da taimakawa ƴan bindiga da bayanai. Yankin na fama …

FB IMG 1720590524216
Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Nada Farfesa Attahiru Jega  Sabon Mukami

Posted onJuly 10, 2024July 10, 2024

Shugaban kasa Bola Tinubu ya kaddamar da kwamitin shugaban kasa kan aiwatar da sauye-sauye a harkar  kiwo don magance matsalolin da ke kawo cikas ga …

FB IMG 1707316009049
Labarai, Majalisar Dattijai

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Barau I Jibrin Maliya Na Gayyatarku Daurin Auren Yayansu

Posted onFebruary 7, 2024February 7, 2024

Iyalan Shugaban Ma aikatan Ofishin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Farfesa Muhammad Ibn Abdallah Na Farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yarsa. Zankadediyar AmaryaSumayya Muhammad Ibn Abdallah …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Farfesa Gwarzo Ya Lashe Wasu Manyan Kyautukan Ilmi Ta Duniya

Posted onJanuary 22, 2023January 22, 2023

Alfijr ta rawaito Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo Ya lashe kyautar ‘INNOVATIVE LEADER AWARD’ a karo na biyu na ilimi na duniya da kuma EdTech Conclave …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab