ALLAH Ya yi wa Malam Kabiru (Babban Malami na Madabo) rasuwa a yammacin Alhamis din nan.
Muna roƙon ALLAH Mai rahama Ya jikansa, Ya gafarta masa, ya sanyaya labarin sa
Ya saka shi cikin Aljannar Firdausi tare da salihan bayinsa. 🤲
Allah Ya ba iyalansa, dalibansa, da dukkan masoyansa hakurin jure wannan babban rashi.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t