Alfijir Labarai Na Gayyatarku Daurin Auren Yar Mal Ahmad Tukur D/iya Na Jami’ar Bayero Kano A Yau Juma’a

IMG 004831 10426 1775778520804

Iyalan Marigayi Alhaji Muhammad Tukur Durumin iya dana
Marigayi Khadi Abubakar Jakada

Na gayyatar ƴan uwa da abokan arziki zuwa halartar ɗaurin auren ƴaƴansu

Amarya Khadija Ahmad Tukur

Da

Angonta Engr. Abubakar Kawu JAKADa (Sadiq)

Wanda za’a gabatar a ranar juma’a 10th Afrilu 2026 da misalin karfe 1:30 na rana bayan idar da Sallar juma’a a masallacin tsohuwar jami’ar Bayero Kano

Wannan katin gayyatar ne na musamman daga Jaridar Alfijir Labarai

Ka mai neman karin bayani zai iya tuntubar waɗannan lambobin

08162636760, 08027089716, 08033775722

Wanda bai sami damar halarta ba ya saka ango da amarya a cikin addu’a.

A kula da barayin waya da barayin takalma da kuma barayin ababan hawa, domin basu da kama wallahi.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *