Daga Auwalu Tahamu Zarewa
Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa Karamar Hukumar Makarfi LGA dake Jihar Kaduna State Najeriya a jiya Laraba 15/04/2026
HATSI
Masara – ₦26,000 zuwa ₦29,000
Masara Ja – ₦30,000 zuwa ₦35,000
Dawa – ₦27,000 zuwa ₦30,000
Dawa Fara – ₦27,000 zuwa ₦30,000
Dauro – ₦43,000 zuwa ₦47,000
Gero – ₦40,000 zuwa ₦45,000
WAKE
Wake Fari Manya – ₦80,000 zuwa ₦85,000
Wake Fari Ƙanana – ₦80,000 zuwa ₦90,000
Jan Wake – ₦80,000 zuwa ₦90,000
WAKEN SUYA
Idon Fara – ₦65,000 zuwa ₦70,000
Zafa Sabo – ₦65,000 zuwa ₦70,000
Silba – ₦70,000 zuwa ₦72,000
SHINKAFA
2BC – ₦33,000 zuwa ₦37,000
Ƴar Yarima – ₦32,000 zuwa ₦36,000
Tsaba Ta Tuwo – ₦98,000 zuwa ₦120,000
Ta Dafawa – ₦95,000 zuwa ₦125,000
SAURAN KAYAYYAKI
Alkama – ₦60,000 zuwa ₦65,000
Rake – ₦20,000 zuwa ₦25,000
Suga Mazar Kwaila – ₦25,000 zuwa ₦35,000
KAYAN MIYA
Barkono Kimba – ₦33,000 zuwa ₦45,000
Ɗaurin Lagos – ₦45,000 zuwa ₦50,000
Barkono Ɗan Zagade – ₦20,000 zuwa ₦28,000
Barkono Tsoho – ₦15,000 zuwa ₦25,000
Tattasai – ₦53,000 zuwa ₦60,000
Shambo – ₦50,000 zuwa ₦55,000
Tumatir Busasshe:
Ƴar Zariya – ₦50,000 zuwa ₦55,000
Ƴar Gamawa – ₦55,000 zuwa ₦70,000
Ƴar Gashuwa – ₦65,000 zuwa ₦70,000
KAYAN LAMBU
Albasa Sabuwar Babba – ₦28,000 zuwa ₦45,000
Albasa Yaska – ₦30,000 zuwa ₦40,000
Albasa Tsohuwa – ₦55,000 zuwa ₦65,000
Sauran
Gyada – ₦150,000 zuwa ₦160,000
Zobo – ₦30,000 | Gari – ₦55,000 zuwa ₦60,000
Dankali – ₦20,000 zuwa ₦25,000
Gurjiya – ₦78,000 zuwa ₦80,000
Tsamiya – ₦10,000 zuwa ₦35,000
A TAƘAICE
Farashi yana danganta da:
– kyau
– cikon buhu
– sabo ko tsoho
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t