Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya dake zaman ta a Jihar Kano ta bayar da umurnin Yan Sanda su binciki tare da tuhumar Abdullahi Abbas (Shugaban Jam’iyyar APC)

Hakan na kushe cikin wani zarge zarge da ake yi masa na tsoratarwa, neman haddasa fitina da kalaman tada zaune tsaye .
Kotun ta tsayar da ranar 16/2/23 don a tabbatar mata an bi wannan umarnin.
Wannan umarnin da Kotun ta bayar ya biyo bayan rokon da Lauya Bashir Yusuf Muhammad ya gabatar a gaban Kotun a madadin wani me suna Mahmoud Lamido.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
Salam alaikum,
Ina jin dadin labaran DA kuke aikowa a wannan link din kwarai DA gaske. Sai dai gaskiya ya kamata ku dinga yin cikakkaen bayani DA sharhi filla filla na labaran DA kuke turowa. Domin kuna takaiitawa kwarai.
Aslm muna tare daku Allah ya taimaka