Alfijir Labarai na gayyatar ƴan uwa da abokan arziki da masoya wajen taron da masoya suka shirya domin ta gwarzo abin koyi mutum na mutane wato Alhaji Hamza Gwaska dake jihar Kaduna murnar ƙarin shekaru da yayi ana yiwa al’umma hidima.
Za’a gabatar da wannan bikin ne a NAP Club dake jihar Kaduna ranar juma’a 15 /05 / 2026, za’a fara gabatar da taron ne tun daga karfe 3 na wannan ranar har zuwa abinda ya sawwaka.
Muna addu’ar Allah ya kara lafiya da daukaka, Allah kuma ya albarkaci shekaru Alh Hamza, Allah ya sa a gama lafiya ameen.
Sanrwa daga yan uwa da abokan arzikin Alh Hamza Gwaska Kaduna.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t