Gwamna Yusuf Ya Ware Naira Miliyan 265 Don Bawa Alhazan Bana Na a Kano Tallafi

IMG 135038 02226 1770036652885

Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da bayar da tallafin naira miliyan 265 ga alhazan bana su 3,620 daga jihar domin taimaka musu da bukatunsu na yau da kullum yayin gudanar da aikin Hajji a ƙasar Saudiyya.

Rahotanni sun ce kowane mahajjaci zai karɓi Riyal 200 a matsayin tallafi daga gwamnatin jihar.

An bayyana cewa tallafin na daga cikin matakan da gwamnatin jihar ke É—auka domin rage wa maniyyata wahalhalu tare da inganta jin daÉ—insu a yayin gudanar da ibadar Hajji.

Haka kuma gwamnatin ta ce za ta ci gaba da samar da duk wata kulawa da tallafin da ya dace domin tabbatar da nasarar aikin Hajjin bana ga alhazan jihar Kano.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *