Iyalan Alh Shu’aibu Ibrahim Master (Gyadi Gyadi)
Dana
Alh Tjijjani Abubakar Gonge Barno State
Na farin cikin gayyatar yan uwa da abokanan arziki daurin auren yayansu
Ango
Nura Shu’aibu (Zaki)
Da
Amarya
Aisha Tjijjani Abubakar Gonge
Wanda za ayi kamar haka
Rana: Lahadi 22th Dev 2024
Lokaci: 11 na safe
Wuri: Masallacin Juma’a na Mariri karamar hukumar Kumbotso
Wannan sakon goron gayyata ne ga kowa da kowa,
Idan ba a samu damar halasta ba a yiwa Ango da Amarya addu’a.
A kula da barayin takalma dana waya domin sajewa suke kamar mutanen kirki.
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj