INA KUKE MASOYA SHUGABAN ANNABI
GA RANARKU TAZO
Sayyada Fati Baffa Fagge
(WANDA AKAFI SANI DA FATI BARAROJI)
Tana Gayyatar Masoya Manzon Allah (S.A.W.)
zuwa wajen Maulidin Shugaba S A W
Wanda ta saba yi duk shekara
Tare da Kaddamar da HalifancInta na Marigayi Umar Abdulaziz Baba
(FADAR BEGE)
Karkashin Jagorancin Maulanta
SAYYADI UMAR ABDUL’AZEEZ BABA
(FADAR BEGE)
Allah Ya Jaddada Rahama a Makwancinsa ameen ameen.
Wanda za’ayi kamar haka:-
RANA: Asabar 21 ga Watan December, 2024
LOKACI: Mata 12:00 Na Rana zuwa Karfe 7:00 Na Dare,
Maza Karfe 7:00 Na Dare zuwa abin da Yasauwaka
WURI: kuntau Layin Alfindiki, Gidan Sayyada Fati Bararoji
ALLAH YABADA IKON ZUWA AMIN
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj