Iyalan
Barr Barr.Muhammad Sani Yunusa
Dana
Marigayi Alh. Idris Abdullahi
Na farin cikin gayyatarku daurin auren yayansu
Zankadediyar Amarya
Zainab Muhammad Sani 〔Muhibba]
Da Arushin Ango
Abdullahi Idris Abdullahi
Wanda za’a gabatar Kamar haka:
Rana: Asabar :21st December,2024=19 Rajab, 1446AH
Lokaci:11:00 na safe
Waje: Masallacin Juma’a na Sabilur-rashad dake kwandila Zoo Road Bayan Sahad Store Zoo Road, Kano
Muna gayyatar kowa da kowa, wanda bai sami damar halasta ba, ya yiwa amarya da angonta addu’a.
Domin neman karin bayani sai a kira: 08038881081 ko 08023868154.
A kula da barayin takalma dana waya! Domin akwai masu basaja kamar mutanen kirki ga shigar kamala! Amma manyan barayi ne.
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj