Allah ya yiwa Mai girma Galadiman Kano Alh Abbas Sunusi Bayero rasuwa. Mahaifin shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Abbas Rasuwa Allah Ubangiji yajikansa ya gafarta masa. …
Allah ya yiwa Mai girma Galadiman Kano Alh Abbas Sunusi Bayero rasuwa. Mahaifin shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Abbas Rasuwa Allah Ubangiji yajikansa ya gafarta masa. …
Allah Ya yiwa Alhaji Danladi Haruna rasuwa a daren Asabar, yanzu haka anyi Janaizar sa a gidansa dake Daurawa kusa da makabartar Tarauni Kano Allah …
Allah ya yiwa Alh Muhammad Inuwa Sarki mafi dadewa a mulki rasuwa Sarkin Beli dake karamar hukumar Shira a jihar Bauchi, Muhammad Inuwa, wanda shine …
Za ayi Jana’iza karfe 10 na safe gobe idan Allah ya kai mu a filin Babban Daki Gwangwazo cikin birnin Kano insha Allah. Hajiya Surayya …
Hajiya Fatima Kilishi Yari wadda a ake kira da Fatima Yusuf a lokacin da take aiki a BBC Hausa ta rasu a yau Alhamis bayan …