Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ƴan Sanda

FB IMG 1703934470853
Labarai, Ƴan Sanda

Yan Sanda Sun Kama Mutane 54 Da Zargin Shirin Tada Tarzoma A Hawan Daushe A Kano

Posted onApril 11, 2024April 11, 2024

Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane 54 da ake zargi da yunkurin kawo cikas ga Hauwan Daushe a sassa …

FB IMG 1708502705355
Labarai, Ƴan Sanda

Bayan Ta Shirya Ayi Garkuwa Da Ita Don Karbar Kudin Fansa Yan Sanda Sun Kamata

Posted onMarch 19, 2024March 19, 2024

Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa-Ibom ta bayyana cewa ta kama batagari da a ciki akwai wata mata da ta hada baki da wasu maza hudu …

FB IMG 1709485484086
Labarai, Ƴan Sanda

Yan Sanda Sun Cafke Wata Mahaifiya Saboda Yunkurin Kashe Jariri da Guba

Posted onMarch 9, 2024March 9, 2024

Jami’an ‘yan sanda sun kama wata mahaifiya saboda yunkurin kashe jaririnta da ba shi guba da zummar ya sha ya mutu. Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1709485484086
Labarai, Ƴan Sanda

Rundunar Yan Sandan Katsina Ta Sanya Miliyan 50 Ga Duk Wanda Ya Bayyana Yadda Za a Kama Wasu Yan Bindiga 2

Posted onMarch 3, 2024March 3, 2024

Rundunar yan sandan jihar Katsina ta sanya kyautar naira miliyan hamsin, ga duk wanda ya taimaka wa yan sandan da wani labari na inda za …

FB IMG 1703222676383
Lafiya, Ƴan Sanda

Zaɓen Cike Gurbi: ’Yan Sandan Kano Sun Gargadi Magoya Bayan APC Da NNPP

Posted onFebruary 24, 2024February 24, 2024

A shirye muke mu tunkari duk wani ko wata kungiyar da ta yi yunkurin haddasa rikici a lokacin zaben. Alfijir labarai ta rawaito gabanin sake …

FB IMG 1693991306327
Labarai, Ƴan Sanda

Rundunar Ƴan Sandan Najeriya Ta Kori Jami an Sufeto 3 Daga Aiki Nan Take

Posted onFebruary 17, 2024February 17, 2024

An sallami jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya uku da ke aiki a hedikwatar shiyya ta 16 a jihar Bayelsa daga aikinsu saboda cin hanci da …

IMG 20240205 180537
Labarai, Ƴan Sanda

Yan Sandan Kano Sun Cafke Wani kasurgumin Mai Garkuwa Da Mutane

Posted onFebruary 5, 2024February 5, 2024

Rundunar yan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi mai  Isa Lawal mai shekaru 33, da ake zargin ya kware wajen yin garkuwa da mutane, …

FB IMG 1707052631947
Labarai, Ƴan Sanda

Yan Sanda Sun Kama Shugabar Mata Masu Gurasa Da Suka Yi Zanga-Zanga A Kano

Posted onFebruary 4, 2024February 4, 2024

Jami’an rundunar ‘yan sanda sun kama Fatima Auwal, shugabar matan da jagoranci masu gurasar da suka gudanar da zanga-zangar lumana , a Kano a makon …

FB IMG 1706009074531
Labarai, Ƴan Sanda

Mu muka karɓo yayanmu daga wajen masu garkuwa ba ƴan sanda ba – In ji Iyalai

Posted onJanuary 23, 2024January 23, 2024

An saki ƴan matan ne bayan shafe kwana 19 a hannun masu garkuwa da mutane. Alfijir labarai ta rawaito ranar Talata da ta gabata da …

FB IMG 1705963705564
Labarai, Ƴan Sanda

Rundunar Yan Sandan Najeriya Ta Cafke Wani Shugaban Karamar Hukuma Bisa Zagin Bada Kwangilar Kisan Kai

Posted onJanuary 22, 2024January 22, 2024

Rundunar ‘yan sandan Najeriya tayi nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a wani yunkurin kisan gilla. Alfijir labarai ta rawaito wadanda …

FB IMG 1705834294666
Labarai, Ƴan Sanda

Asiri Ya Fara Tonuwa! Ƴan sanda sun kama waɗanda ake zargi da garkuwa da mutane a Abuja

Posted onJanuary 21, 2024January 21, 2024

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce ta kama mutum 16 da ake zargi da aikata miyagun laifuka da kuma garkuwa da mutane a Abuja, babban …

FB IMG 1693991306327
Labarai, Ƴan Sanda

Rundunar ƴan sandan Najeriya sun hana faɗin sabuwar sarar ‘No Gree For Anybody

Posted onJanuary 12, 2024January 12, 2024

Rundunar ƴansandan Najeriya ta gargadi ‘yan Najeriya da kada su yi amfani da wata sabuwar sara da ta fito, “No dey gree for anybody” Alfijir …

FB IMG 1703222676383
Labarai, Ƴan Sanda

Gangancin Tsare Wani Lauya Ya Janyo Tsige DPO

Posted onJanuary 11, 2024January 11, 2024

An sauke wani DPO na Caji Ofis din Gowon Estate, saboda tsare wani lauya ba bisa ka’ida ba. Alfijir labarai ta rawaito Kwaminshinan ’Yan Sandan …

FB IMG 1703222676383
Labarai, Ƴan Sanda

Yan sanda sun kama wani mutum mai shekaru 43 da laifin kashe matarsa a Yobe

Posted onJanuary 5, 2024January 5, 2024

Rundunar ‘yan sandan ta ce jami’anta na yi wa mutumin tambayoyi domin bayyana al’amuran da suka shafi mutuwar matarsa. Alfijir labarai ta rawaito rundunar ‘yan …

IMG 20240104 225521
Labarai, Ƴan Sanda

An Kori ‘Yan Sanda Biyu Daga Aiki Bayan Samun Su Da Yin Yi Fashi Da Makami

Posted onJanuary 4, 2024January 4, 2024

An kori Sufeto ‘yan sanda biyu Sunday Adetoye da Ogunleye Stephen da ke aiki a hedkwatar rundunar ‘yan sanda ta Zone 2, Onikan, Legas, bisa …

FB IMG 1703222676383
Labarai, Ƴan Sanda

Yan sandan Kano sun kama matashi da zargin yi wa ‘yar uwarsa ciki da kasheta

Posted onJanuary 3, 2024January 3, 2024

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta ce ta kama wani matashi mai shekara 19 da zargin yi wa ‘yar uwarsa ciki a ƙaramar …

FB IMG 1703934479715
Labarai, Ƴan Sanda

An mayar da yaran da aka sato a Bauchi don sayarwa a Kano hannun iyayensu

Posted onDecember 30, 2023December 30, 2023

Gwamna An Kano bba Kabir Yusuf  yamil haɗa wasu iyaye da yaransu da aka sace. Alfijir labarai ta rawaito hakan na kunshe ne cikin wata …

FB IMG 1703222676383
Labarai, Ƴan Sanda

Wata Sabuwa! Ƴan sandan Sarauniya suna zubar da mutuncin ‘yan sandan Najeriya

Posted onDecember 29, 2023December 29, 2023

Hukumar kula da aikin ‘yan sanda a Najeriya ta koka kan abin da ta kira rashin nuna ƙwarewa da ƴan sandan sarauniya ko kuma ‘yan …

FB IMG 1703493747190
Labarai, Ƴan Sanda

Labari Mai Dadi! Dubun Wasu Masu Kwacen Waya Su 26 Ta Cika

Posted onDecember 25, 2023December 25, 2023

Rundunar ta ce ta kama masu laifin ne bayan wani samame da ta kai a wurarw daban-daban a jihar. Alfijir labarai ta rawaito rundunar ’yan …

IMG 20231222 062607
Labarai, Ƴan Sanda

Rashawa! Rundunar yan sandan Najeriya ta kori Jami anta guda biyu

Posted onDecember 22, 2023December 22, 2023

An dauki hoton faifan bidiyo mai dauke da kwanan watan 29/10/2023, ‘yan sandan kwantar da tarzoma, Jimoh Lukmon da Kareem Fatai suna neman kudi daga …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab