
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda (PSC) ta bayar da umarnin sallamar duk wasu manyan jami’an ‘yan sandan da suka haura …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda (PSC) ta bayar da umarnin sallamar duk wasu manyan jami’an ‘yan sandan da suka haura …
Daga Aminu Bala Madobi Wani lauya mai kare hakkin bil’adama, Hamza Nuhu Dantani Esq, ya caccaki dokar da Hukumar ‘yan sanda da Majalisar Dokoki ta …
Daga Aisha Salisu Ishaq Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu gagarumar nasara wajen yaki da miyagun laifuka, inda ta kama wasu da ake zargi …
Shugaban Hukumar Kula da Korafe-korafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin gado, wanda jami’an ƴan sanda na musamman na Sufeto …
Yan sanda sun kama Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimingado, a yau juma’a. Wata majiyar data nemi …
Jami’an ‘yan sanda 140 daga rundunar ‘yan sanda ta birnin tarayya Abuja sun rasa rayukansu yayin gudanar da aikinsu, yayin da aka kwato Naira miliyan …
Daga Aminu Bala Madobi Shugabar Jam’iyyar Conservative ta Burtaniya Kemi Badenoch ta zargi ‘yan sandan Najeriya da yin fashi da makami kan wadanda ya kamata …
Rundunar Yan sandan Zamfara ta tabbatar da mayaƙan Lakurawa ne suka dasa bom ɗin da ya halaka matafiya a yankin Ɗansadau dake Jihar. Rahotanni sun …
Rundunar ‘Yansanda ta Jihar Kano ta kama mutum 82 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin jihar daga ranar 1 ga Nuwamba zuwa …
IGP ya kira taron gaggawa don yin nazari da gyara kura-kurai wajen tsare masu laifi bayan ganin yadda yan Najeriya suka yi ca kan abunda …
Ƴan n sanda sun bada rahoton kama Alice Udey, wata mata mai shekaru 33, da ake zargi da satar kayan adon da darajarsu ta kai …
Rundunar ‘Yansandan Jihar Ogun ta kama Ogunlana Yemisi mai shekaru 28 bisa zargin kaiwa mijinta, Idowu Adebowale, hari da yanke masa al’aurarsa da wani abu …
Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta kama wani Dan Sandan Sarauniya na bogi, mai suna Salisu Bala , mai Shekaru 31 mazaunin unguwar Kurna. Alfijir …
Rundunar ‘yansanda a Jihar Kano, ta ce ta samu gagarumar nasara a kokarinta na tabbatar da tsaron lafiyar jama’a da kuma rigakafin aikata laifuka. Alfijir …
Jami’an tsaro na ci gaba da samun galaba a yaki da ‘yan bindigar da suke addabar jihar Zamfara, inda suke dada kama su, da tarwatsa …
Rundunar Yan Sandan jahar Kano, sashin kwantar da tarzoma za su gudanar da atisayen harbin Bindiga daga ranar Alhamis 5 ga watan Satumba zuwa juma’a …
Rundunar yan sandan jihar Kano ta cika hannu da wata tsalleliyar budurwa mai raba wa yan maza daloli Alfijir Labarai ta rawaito wannan budurwar da …
A Najeriya, mazauna yankin gabashin Sakkwato, na ci gaba da kokawa kan yadda matsalar rashin tsaro ke ta daɗa ƙamari a shiyyar. Sabon Birni da …
Bikin, wanda aka sanya wa suna Ranar AIYE ko 7/7 za a gudanar da shi ne a dukkan jihohin da ke faɗin Nijeriya, musamman a …