Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ƴan Sanda

IMG 20250124 214505
Labarai, Ƴan Sanda

Yan sanda sun kama Muhyi Magaji Rimin gado a Kano

Posted onJanuary 24, 2025January 24, 2025

Yan sanda sun kama Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimingado, a yau juma’a. Wata majiyar data nemi …

FB IMG 1709485484086
Labarai, Ƴan Sanda

Ibtila’i! An kashe yan sanda 140 a Abuja cikin shekarar 2024

Posted onJanuary 2, 2025January 2, 2025

Jami’an ‘yan sanda 140 daga rundunar ‘yan sanda ta birnin tarayya Abuja sun rasa rayukansu yayin gudanar da aikinsu, yayin da aka kwato Naira miliyan …

Kemi
Labarai, Ƴan Sanda

Shugabar Jam’iyyar Conservative A Ingila Ta Caccaki ‘Yan Sandan Nijeriya

Posted onDecember 15, 2024December 15, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugabar Jam’iyyar Conservative ta Burtaniya Kemi Badenoch ta zargi ‘yan sandan Najeriya da yin fashi da makami kan wadanda ya kamata …

IMG 20241007 WA0012
Labarai, Ƴan Sanda

Bincike: Lakurawa ne suka dasa bom a Zamfara – Yan sanda

Posted onDecember 5, 2024December 5, 2024

Rundunar Yan sandan Zamfara ta tabbatar da mayaƙan Lakurawa ne suka dasa bom ɗin da ya halaka matafiya a yankin Ɗansadau dake Jihar. Rahotanni sun …

FB IMG 1709485484086
Labarai, Ƴan Sanda

Labari Mai Dadi! Ƴan sanda sun kama mutum 82 da ake zargi da aikata manyan laifuka a Kano 

Posted onNovember 15, 2024November 15, 2024

Rundunar ‘Yansanda ta Jihar Kano ta kama mutum 82 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin jihar daga ranar 1 ga Nuwamba zuwa …

IMG 20241007 WA0012
Labarai, Ƴan Sanda

IGP ya kira taron gaggawa don magance kura-kuran da suka tafka wajen kama yara yayin zanga-zanga

Posted onNovember 5, 2024November 5, 2024

IGP ya kira taron gaggawa don yin nazari da gyara kura-kurai wajen tsare masu laifi bayan ganin yadda yan Najeriya suka yi ca kan abunda …

Barauniyar Yar Aiki
Labarai, Ƴan Sanda

Ƴan sanda sun kama ƴar aiki kan zargin satar gwala-gwalai na dala dubu 60 kwana ɗaya da fara aikinta

Posted onOctober 29, 2024October 29, 2024

Ƴan n sanda  sun bada rahoton kama Alice Udey, wata mata mai shekaru 33, da ake zargi da satar kayan adon da darajarsu ta kai …

FB IMG 1728141708502
Labarai, Ƴan Sanda

Katobara! Yan sanda sun kama wata mata da ake zargi da yanke al’aurar mijinta

Posted onOctober 22, 2024October 22, 2024

Rundunar ‘Yansandan Jihar Ogun ta kama Ogunlana Yemisi mai shekaru 28 bisa zargin kaiwa mijinta, Idowu Adebowale, hari da yanke masa al’aurarsa da wani abu …

Police
Labarai, Ƴan Sanda

Rana Dubu! An kama wani Ɗan sandan bogia Kano

Posted onOctober 18, 2024October 18, 2024

Rundunar Yan Sandan jahar Kano, ta kama wani Dan Sandan Sarauniya na bogi, mai suna Salisu Bala , mai Shekaru 31 mazaunin unguwar Kurna. Alfijir …

FB IMG 1709485484086
Labarai, Ƴan Sanda

Labari Mai Dadi: An Kama Mutum 89 Da Ake Zargi Da Fashi Da Dillancin Muggan Kwayoyi A Kano

Posted onOctober 5, 2024October 5, 2024

Rundunar ‘yansanda a Jihar Kano, ta ce ta samu gagarumar nasara a kokarinta na tabbatar da tsaron lafiyar jama’a da kuma rigakafin aikata laifuka. Alfijir …

Police
Labarai, Ƴan Sanda

Nasarun Minallahi: ‘Yan Sanda Sun Cafke Matar Wani Babban Dan Bindiga A Zamfara

Posted onSeptember 20, 2024September 20, 2024

Jami’an tsaro na ci gaba da samun galaba a yaki da ‘yan bindigar da suke addabar jihar Zamfara, inda suke dada kama su, da tarwatsa …

Police
Labarai, Ƴan Sanda

Sanarwa Daga Rundunar Yan Sandan Jihar Kano

Posted onSeptember 3, 2024September 3, 2024

Rundunar Yan Sandan jahar Kano, sashin kwantar da tarzoma za su gudanar da atisayen harbin Bindiga daga ranar Alhamis 5 ga watan Satumba zuwa juma’a …

Dan Damfara
Labarai, Ƴan Sanda

Rundunar Yan Sanda Sun Damke Wani Dan Damfara Mai Shigar Mata Da Sunan Aljana A Kano

Posted onSeptember 3, 2024September 3, 2024

Rundunar yan sandan jihar Kano ta cika hannu da wata tsalleliyar budurwa mai raba wa yan maza daloli Alfijir Labarai ta rawaito wannan budurwar da …

B9
Labarai, Ƴan Sanda

Ta’addanci! Yadda Aka Sace Sarki Da Mutane 104 A Sokoto

Posted onAugust 9, 2024August 9, 2024

A Najeriya, mazauna yankin gabashin Sakkwato, na ci gaba da kokawa kan yadda matsalar rashin tsaro ke ta daɗa ƙamari a shiyyar. Sabon Birni da …

FB IMG 1720352304988
Labarai, Ƴan Sanda

Gargaɗi! An Ja Hankalin ‘Yan Nijeriya Kan Shirin Ƙungiyoyin Asiri Na Shirin Ɗaukar Sabbin Mambobi

Posted onJuly 7, 2024July 7, 2024

Bikin, wanda aka sanya wa suna Ranar AIYE ko 7/7 za a gudanar da shi ne a dukkan jihohin da ke faɗin Nijeriya, musamman a …

FB IMG 1720105124634
Labarai, Ƴan Sanda

Ƴan Sanda Sun Kama Mutum 149 Kan Zargin Daba A Kano

Posted onJuly 4, 2024July 4, 2024

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce ta kama mutum 149 bisa zarginsu da ayyukan fashi da makami da daba da garkuwa da mutane da …

FB IMG 1720009838906
Labarai, Ƴan Sanda

Biyo Bayan Zaluntar Wani N3m, Rundunar yan Sandan Nijeriya Ta Tube Kakin Jami’an Ta 5

Posted onJuly 3, 2024July 3, 2024

Rundunar ’Yan sandan Najeriya ta tube wa wasu jami’an ta biyar kaki sakamakon zargin su da karbar cin hancin kudi kimanin Naira milyan uku Alfijir …

FB IMG 1718359772575
Lafiya, Ƴan Sanda

Rundunar Ƴan Sanda ta Kama Sufeton da Ya Kashe Wani Matashi Saboda Ya Ƙi Ba shi Cin Hanci

Posted onJune 14, 2024June 14, 2024

Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta ce ta kama wani dan sanda mai suna Insifekta Nura Ahmad, tare da tsare shi, wanda ya kashe wani …

FB IMG 1713773178320
Labarai, Ƴan Sanda

Yan Sanda Sun Kama Sojoji 4 Kan Fashi Da Makami

Posted onMay 28, 2024May 28, 2024

Wasu sojoji guda hudu da wani babban jami’in hukumar Sibil Defens sun shiga hannun ’yan sanda bisa zargin fashi da makami. Alfijir labarai ta ruwaito …

FB IMG 1692044339473
Labarai, Ƴan Sanda

Bayan Janye Wa Muhuyi Magaji Yan Sanda! CP Ya Bayyana Dalilan Hakan

Posted onApril 26, 2024April 26, 2024

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi ƙarin haske game da janye jami’an ƴan sandan da ke samarwa hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab