Wani dan sanda mai mukamin Sufeto ya kashe abokin aikinsa sannan ya harbe kansa har lahira Alfijir labarai ta rawaito lamarin ya faru ne ranar …
Wani dan sanda mai mukamin Sufeto ya kashe abokin aikinsa sannan ya harbe kansa har lahira Alfijir labarai ta rawaito lamarin ya faru ne ranar …
Ya ce an kama matasan, masu shekaru 17 zuwa 21 ne a wani samame da ’yan sanda suka kai wata maboya a kasuwar garin Kalarin …
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cafke Tasiu Al’amin-Roba, babban mataimaki na musamman (SSA), ga ofishin majalisar zartarwa da kuma wani Abdulkadir Muhammad …
Masu Keke-NAPEP sun tare babbar hanyar Nnamdi Azikiwe da ke Kaduna na tsawon sa’o’i bayan wani dan sanda ya bude wa fasinjojin wani Keke-NAPEP wuta. …
Rundunar ƴansanda a Jihar Jigawa ta samu nasarar kama wani mutum dan shekara 50, da take zargi da kera makamai a Karamar Hukumar Ringim. Alfijir …
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wani da ake zargin ƙasurgumin ɓarawon akuyoyi ne da ya kware wajen satar awaki ta …
Kamishinan Yan sandan Jihar Kano CP Muhammad Hussain Gumel ya Jinjinawa jami’an sa bisa sadaukarwa wajen yaki da masu aikata laifuka Daban-daban. Alfijir Labarai ta …
A cewarsa, jami’an ‘yan sanda na sashen Kabusa ne suka yi gaggawar amsa kiran tare da ceto wadanda suka jikkata. Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar …
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas, Idowu Owohunwa, ya bayar da umarnin korar jami’in ‘yan sandan Dibisional (DPO) na ofishin ‘yan sanda na Meiran da ke …
An dauki mutum goma-goma daga kananan hukumomi biyar na jihar. Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yaye tubabbun ‘yan daba 50 …
Tubabben ɗan daba mai suna Chile Mai Doki ya kammala daukar horo na zama dan sandan sarauniya, wato Constabulary a kano Wato daga aikata laifuka …
Sabbin motocin da rundunar ‘yan sandan ta kirkiro ‘Anti-One Chance Squad’ ne suka damke motocin domin dakile duk wata barazana da ke faruwa a babban …
Rundunar yan sandan jahar Kano ta cafke wasu yan Daba 29 a lokacin bukukuwan Takutaha a jahar, inda aka samu wukake 19, Almakashi guda 2, …
An shafe tsawon shekaru Jihar filato na fama da rikicin ƙabilanci. Alfijir Labarai ta rawaito Yadda an kama wasu ƴan bindiga da ake zargin su …
Daga ACP Deniel Itse Amah Ya Shugabana Kwamishinan yan sanda, Ina fatan wannan sakon ya same ka cikin koshin lafiya. Ko da yake an Maida …
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanya dokar hana fita ta tsawon sa’a 24, bayan yanke hukuncin kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaɓen gwamnan jihar. Wata sanarwa …
An garzaya da wanda aka yi garkuwa da shi da wanda aka jikkata zuwa babban asibitin Babura domin yi musu magani Alfijir Labarai ta rawaito …
Daga cikin wadanda ake zargin akwai wani jami’in tsaro mai zaman kansa, wanda ake zargi da kitsa sace ubangidan nasa daga gidansa a kan naira …
Har kashe-kashe ana samu saboda fadan da ake tayarwa a wuraren. Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta haramta duk wani nau’i …