Saurayin wata budurwa mai sana’ar awara ya yi mata wanka da tafasasshen mai da take suya da shi a yankin Samarun Zariya da ke Jihar …
Category: Aika-Aika
Shuaibu Mungadi ɗan jarida da ke aiki a gidan telebijin na Farin wata wanda ya tsinci kansa a wani mummunar yanayi, biyo bayan da wata …
Daga Aminu Bala Madobi Matar nan ƴar ƙasar Peru – mai fafutukar taimaka wa mutane wajen kashe kansu, wadda ke tsananin jin jiki a asibiti, …
Hukumar ta shirya a yau Asabar 30 Ga watan March 2024 Zata daura musu aure karfe 1 na rana bayan ya dirka mata ciki Wata …
Angon da ke jinya a asibiti, ya ce da farko amaryar ransa ta nema bayan ta yi yunkurin daba masa wuka. Alfijir labarai ta rawaito …
An yi awon gaba buhunan shinkafa da kwalayen taliya da sauran kayan abinci daga motocin Alfijir labarai ta rawaito jama’ar gari sun tare hanya suna …
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa akwai wasu masu hannu a badaƙalar almundahanar kuɗi da ake zargin ministar jin ƙai, Betta …
Lamarin dai ya faru ne a daren lahadi 31 ga Watan Disamba, an shaidi matashin Ladanin mai suna Muhammadu Sani (Baha) a matsayun mutumin kirki, …
Shugaban Burundi, Evariste Ndayishimiye, ya bayar da shawarar cewa ya kamata a fara jefe masu aikata laifin auren jinsi a gaban taron jama’a Alfijir labarai …
Hukumar tsaron farin kaya ta kasa, NSCDC, ta kama wasu mutane tara da suke haɗa wa da siyar da matashin kai da suke cika shi …
Wasu fursunoni uku sun tsere daga gidan yarin Ijebu Ode da ke jihar Ogun a kudancin Najeriya. Alfijir labarai ta rawaito Hukumomin gidan yarin sun …
Diezani ta roki Tinubu da ya ba ta damar komawa Najeriya domin ta bayyana rashin da’ar da ta yi a lokacin da take mulki. Alfijir …
Wani mutum da aka kaiwa takardar sammaci ya soka wa ma’aikacin kotun wuka ya kashe shi. Alfijir labarai ta rawaito Mutumin ya yi wa akawun …
Jami’an ‘yan kato da gora (bijilente) a jihar Bauchi sun kama wasu mutane biyu wadanda suke yin tsire na sayarwa da naman Kare. Alfijir Labarai …
Amma sai ta kasance maimakon mijin ya tsane ta, sai ita amarya ta bige da kara tsanar mijin nata. Alfijir Labarai ta rawaito wata sabuwar …
Wata Kotun Majistare da ke zamanta a Abakaliki Jihar Ebonyi, ta tasa keyar wata mata mai shayarwa ‘yar shekara 32, Misis Ann Akpa bisa zargin …
Gwamnan jihar Ekiti Biodun Oyebanji ya dakatar da sabon kwamishinan masarautu da harkokin cikin gida Mista Olaiya Atibioke na tsawon makonni biyu. Alfijir Labarai ta …
BBC ta dakatar da wani babban ma’aikacinta da ke gabatar da shirye-shirye bayan da aka zarge shi da biyan wata matashiya mai ‘yan shekara 17, …
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulinci dake zaman ta a unguwar Kwana huɗu Kano, bisa tuhumar sa da cin zarafi da tayar …
Kungiyar Ƙasashen Musulmi ta Duniya OIC na gudanar da wani taron gaggawa a birnin Jeddah na ƙasar Saudiya domin nazarin matakin bai ɗaya da za …