Gwamna Alex Otti na Abia ya dakatar da shugaban ma’aikata na jihar (HoS), Mista Onyii Wama, da dukkan sakatarorin dindindin na jihar. Alfijir Labarai ta …
Gwamna Alex Otti na Abia ya dakatar da shugaban ma’aikata na jihar (HoS), Mista Onyii Wama, da dukkan sakatarorin dindindin na jihar. Alfijir Labarai ta …
Kadan ya rage a bada hammata iska tsakanin gwamna da sanata a Masallacin Ei-di Alfijir Labarai ta ruwaito cewa, kadan ya rage a bai wa …
An gurfanar da wani lauyan bogi mai suna Zaharaddin Sani Maidoki a gaban kotun shari’ar Musulunci bisa zargin yaudara da cin amana. Alfijir Labarai ta …
Jami’an Tsaro a jamhuriyar Nijar sun damƙe wani Malamin Musulunci mai suna Gausi Almustapha bisa zargin shi da wuce gona da iri, inda ya auri …
Alfijir Labarai ta rawaito daga ƙarshe dai Sayyada Fanta SANGARE ta shiga hannun Jami’an hukumar Ƴan sandan ƙasar Guinea domin ta girbi abin da ta …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sandan jahar Kano ta cafke mutane 3 a mazaɓar Masaƙa dake unguwar ƙofar Mazugal, da ake zargi da fasa akwati …
Alfijr ta rawaito an kama wani jami’in ɗan sanda mai suna Mmutle a Afirka ta Kudu bisa hannu a kisan matarsa da wani ɗan shekara …
Alfijr ta rawaito daruruwan matasa a Ore, hedikwatar karamar hukumar Odigbo ta jihar Ondo, sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da mutuwar wani mutum …
Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Jihar Yobe ta yanke wa Mai Binciken Kudi na Ma’ikatar Kananan Hukumomin Jihar hukuncin daurin shekara biyar a gidan gyaran …
Alfijr ta rawaito wani fusataccen sojan Nijeriya ya dauki bindiga ya kashe Kwamandansa, da wasu sojoji biyu, daga bisani ya kashe kansa da a sansanin …
Alfijr ta rawaito wasu ma’aikatan wani shahararren bankin Najeriya sun tsere daga harabar bankin ta katanga da nufin kaucewa fushin kwastomominsu da suka fusata. An …
Alfijr ta rawaito Wani mutum ya furta a Ogun Ma’auratan da aka kama a ranar Asabar da ta gabata da laifin mallakar sassan jikin mutane …
Alfijr ta ruwaito, lamarin ya faru ne a ranar Litinin, 28 ga watan Nuwamba, 2022 da misalin karfe 11 na safe a daya daga cikin …
Alfijr ta rawaito wani mai suna Idowu Talabi, ya kashe wani abokin aikinsa mai shekaru 30 mai suna Isau Oluwatobiloba a jihar Ogun. Ƴan sanda …
Alfijr ta rawaito wani magidanci mai suna Segun Omotosho Ebenezer, ya lakadawa matarsa Bukola duka, wanda dalilin wannan dukan ya kashe ta har lahira. Wani …
Alfijr ta rawaito Wani ɗailibin ajin ƙarshe a kwalejin fasaha ta tarayya ta Oko da ke jihar Anambra ya kashe kansa saboda budurwarsa ta juya …
Alfijr ta rawaito Jami’an tsaron Jamhuriyar Nijar sun damke Mawaki Mr 442 da Ola, har an Aike dasu gidan Kaso Fitaccen mawakin Hipop dinnan wanda …
Alfijr ta rawaito wani ƙaramin soji ya hallaka wani babban janar na sojojin Najeriya da mota. Lamarin ya faru ne a barikin sojojin Najeriya da …
Alfijr ta rawaito Babban Alkalin Majalissar Kano ya umurci ofishin Mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sanda na shiyyar ta daya da ya gudanar da sahihin …