Tunda farko dai an shirya rantsar da Sule Garo ne a dakin taro na Coronation Hall dake fadar gwamnatin Kano, sai dai cunkoson al’umma yasa gwamna Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin sauya wajen rantsuwar ya zuwa karamin dakin taro na Ante Chamber dake fadar gwamnati.
Rantsuwar ta samu halartar jiga-jigan jam’iyyar APC wanda suka hadar da Abdullahi Umar Ganduje, Barau I Jibrin, Malam Ibrahim Shekarau, Sanata Bello Hayatu Gwarzo da sauran manyan jami’an gwamnatin tarayya da na jihar Kano.




Alhamdulillah! Allah yasa wannan mukamin ya zamarwa al’ummar Kano da kasa alheri ameen summa ameen.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t