Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ayyukan Jin ‘Kai

ALFIJIR 3 1347293163855
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Ɗalibi ya baiwa tsohon malaminsa kyautar mota da kudin sayen mai na shekara

Posted onJanuary 11, 2024January 11, 2024

Dakta Dominic Nwankwo, tsohon dalibi a makarantar St. John Bosco Seminary, Isuaniocha, karamar hukumar Awka ta Arewa a jihar Anambra, ya mika sabuwar mota ga …

ALFIJIR 1
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Labari Mai Dadi! Wani Gwamnan Ya Saka Amince Da Kyautar Naira 100,000 Ga Ma’aikatan Jihar

Posted onDecember 21, 2023December 21, 2023

Gwamna Francis Nwifuru a ranar Alhamis ya bayyana amincewa da kyautar N100,000 na Kirsimeti ga ma’aikatan gwamnati a jihar Ebonyi. Alfijir labarai ta rawaito Nwifuru …

Majalisar Najeriya
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Labari Mai Dadi! Sanatoci sun bada albashinsu ga mutanen da harin harin bom ya shafa a kaduna

Posted onDecember 10, 2023December 10, 2023

Sanatocin Najeriya gaba dayansu sun sadaukar da albashinsu na watan Disamba ga mutanen da harin bom da jirgin soji ya samu a wurin taron Mauludi …

Kayan Amaren Kebbi
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Labarai Mai Dadi! Ɗan Majalisa Ya Aurar Da Marayu 100 A Jihar Kebbi

Posted onNovember 26, 2023November 26, 2023

Wani ɗan majalisar wakilan Najeriya a jihar Kebbi ya aurar da ‘yan mata marayu guda 100 a wajen wani ƙasaitaccen biki da aka gudanar ranar …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Murnar Mauludi: Ƙungiyar Muryar Darika Ta tallafawa Mata 141 Da Jarin Sana’a

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Daga Shu’aibu ibrahim Gusau Sakamakon Zagayowar watan maulidi, wata kungiyar Muryar Darikar Tijjaniya ta koyawa Mata 141 sana’ar yi tare da basu tallafin Jarin Naira …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Bayan muggan hare-haren ‘Yan bindiga gwamnatin Kebbi ta raba kayan tallafi a Kebbi da Sokoto

Posted onSeptember 19, 2023September 19, 2023

Wadanda suka rasa matsugunansu sun nemi mafaka a kauyen Jarkuka da ke karamar hukumar Arewa ta Kebbi. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Kebbi, a …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Bayan Bashi Sabon Adaidaita Da Daukar Nauyin karatunsa An Sake Gwangwaje Ɗan Sahu Da Ya Mayar Da Miliyan 15

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

Matashin mai baburin Adaidaita sahun nan da ya tsinci tsabar kudi miliyan goma sha biyar ya kuma dawo dasu ga masu shi,  ya rabauta da   …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Ɗan Adaidaita Sahu ya Mayar Da Kuɗin Da Ya Tsinta Har Miliyan 15 da Ya Tsunta ga Mai su

Posted onSeptember 16, 2023September 16, 2023

Na koma, da na isa wurin ban same shi ba, kuma na ci gaba da bincike amma ban iya ganinsa ba. Alfijir Labarai ta rawaito …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Dr. Nasiru Gawuna ya biya wa Ɗaliban BUK mata 100 kuɗin Makaranta

Posted onSeptember 10, 2023September 10, 2023

Tsohon Mataimakin Gwamnan Kano da ya yi takarar Gwamna a jam’iyyar APC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya biya wa ɗalibai Mata ƴan asalin jihar Kano …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Ronaldo ya bada Otal dinsa dake Marroco Kyauta don samar da matsuguni ga waɗanda girgiza ta shafa

Posted onSeptember 9, 2023September 9, 2023

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr ta kasar Saudi Arabia Cristiano Ronaldo ya bayar da hotel dinsa Mai suna Pestana CR7 dake birnin …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Dan Kwallon Nijeriya Ahmed Musa Ya Sai Wa Karkuzu Gida Ya Bashi Kyautar Kudi

Posted onAugust 17, 2023August 17, 2023

Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa, ya cika alkawarin da ya yi na saya wa fitaccen jarumin wasan Hausa, Abdullahi Shu’aibu, wanda aka fi sani …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Gwamnan Jihar Jigawa Namadi Ya Ƙaddamar Da Rabon Kayan Abinci Da Kudade

Posted onAugust 13, 2023August 13, 2023

Wannan mafari ne, saboda za a fara aiwatar da wasu manyan tsare-tsare nan ba da jimawa ba, Alfijir Labarai ta rawaito Gwamna Mallam Umar Namadi …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

AbdulSamad Ya Ba Da Gudummawar Dala Miliyan 12.3 Ga Jami oi 22 A Nijeriya

Posted onDecember 28, 2022December 28, 2022

Alfijr ta rawaito Abdul Samad Rabiu, ya ba da gudummawar Naira biliyan 5.5 (dala miliyan 12.3) ga jami’o’i da cibiyoyin ilimi 22 na Najeriya. Taimakon …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Aminu Dantata da BUA Da Sauran Jama’a Sun Bada Biliyan 1 Ga Wadanda Ambaliya Ta Shafa

Posted onNovember 19, 2022

Alfijr ta rawaito fitattun ƴan Kasuwa ‘Dan Kasuwa Kuma masu Tallafawa Al’umma, Alhaji Aminu Dantata, da Abdulsamad Rabiu, wanda ya kafa kungiyar BUA, a ranar …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Wani Ya Bada Tallafin Motatocin Ɗaukar Gawa, Da Babura A Kano

Posted onNovember 16, 2022November 16, 2022

Alfijr ta rawaito wani ɗan kasuwa mai suna Alhaji Jamilu Kabiru ya saya wa al’ummar Karamar Hukumar Bichi dake Jihar Kano motocin ɗaukar gawa guda …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

TIGMEIN Zata Bawa Mutane 500 Tallafi A Jihar Kano

Posted onNovember 14, 2022November 14, 2022

Daga Bilkisu Yusuf Ali Alfijr ta rawaito kungiyar Tijjaniya Grassroots Mobilization And Empowerment Initiative of Nigeria (TIGMAIN) reshen jihar Kano ta shirya tallafawa mambobinta. Bayanan …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Wani Dan takarar Majalisa, Ya Tallafawa Al’Ummarsa Da Kuɗi Da Kofunan Shan Shayi

Posted onOctober 26, 2022

Alfijr ta rawaito Hon Adamu Ibrahim Na’ibbi (Yayaji) Dan takarar Majalisan cikin garin Potiskum ne a karkashin Inuwar Jam’iyyar People Democracy Party PDP a zaben …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Shirin Gaggawa Na Rage Afkuwar Ambaliyar Ruwa

Posted onOctober 12, 2022October 12, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta amince da shirin samar da rigakafin ambaliyar ruwa na gaggawa da tsare-tsare don ragewa da rage tasirin ambaliyar ruwa …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Yan Kasar Lebanon Sun Samar Da Katafaren Asibiti Na Zamani A jihar Kano

Posted onSeptember 23, 2022September 24, 2022

Alfijr ta rawaito Ƴan kasar Lebanon mazauna Kano sun samar da wani asibiti na zamani a babban jihar. Alfijr Labarai Kakakin yada labarai na masarautar …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Jarumi Umar Bankaura Yace Ku Sashi Cikin Addu’ar Sakamakon matsanancin Rashin lafiya

Posted onSeptember 21, 2022September 21, 2022

Alfijr ta rawaito tsohon ɗan wasan kwaikwayon nan Alhaji Umar Yahaya Malumfashi (Bankaura) ya bayyana cewa ya na buƙatar addu’a daga al’ummar Annabi saboda yanayin …

Posts pagination

‹ 1 2 3 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab