Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ayyukan Jin ‘Kai

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Ɗan Wasan Real Madrid David Alaba Ya Tallafawa Najeriya Da Gine Ginen Bandakuna Kyauta

Posted onSeptember 18, 2022September 18, 2022

Alfijr ta rawaito shararren ɗan wasan kwallon kafan nan David Alaba, mai tsaron baya na kungiyar Real Madrid, ta hanyar gidauniyarsa, ya ba da gudummawar …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Matashin Da Ya Ƙirkiri Mota Mai Amfani Da Lantarki A Barno, Ya Shiga Kundin Tarihi

Posted onSeptember 15, 2022September 15, 2022

Alfijr ta rawaito mataimakin Shugaban Ƙasa, Osinbajo Ya Karrama matashin da da kirkiri wata mota mai amfani da lantarki da lambar yabo ta Musamman Alfijr Labarai …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

An Baiwa Wadanda Yan Sandan SARS Suka Ci Zarafi Da Azabtarwa Diyya

Posted onSeptember 14, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar kare hakkin dan adam a Najeriya, ta biya kusan dala dubu 700 diyya ga mutanen da ‘yan sanda suka azabtar da …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

‘Yan Najeriya miliyan 60 da ke fama da tabin hankali

Posted onSeptember 11, 2022

Alfijr ta rawaito Farfesa Taiwo Obindo, shugaban kungiyar likitocin masu tabin hankali a Najeriya (APN), ya ce sama da ‘yan Najeriya miliyan 60 ne ke …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Wanene Marigayi Mal Habibu Babura? Yau Shekara Hudu Da Rasuwarsa

Posted onSeptember 4, 2022September 4, 2022

Marigayi Dr Habibu Sani Babura, an haife shi a ranar 4 ga watan Janairu 1952, A Garin Babura Dake tsohuwar Jihar Kano, wanda yanzu haka …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Kamfanin BUA Ya Gina asibiti, Makaranta Da Masallaci Na Naira Miliyan 280 A Sakkwato

Posted onAugust 3, 2022

Alfijr ta rawaito kamfanin siminti na BUA a ranar Laraba 3/8/2022 ya mikawa al’ummar Gidan Boka da ke Ƙaramar Hukumar Wamakko wani asibiti da makaranta …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Babban Birnin Tarayya Kammala koyawa almajirai 120 Sana’o’in Hannu

Posted onJune 28, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar gudanarwar ta babban Birnin Tarayya Abuja, FCT, ta hannun sakatariyar cigaban al’umma , ta kammala shirin yaye ‘Almajirai’ sama da …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina Ta Karrama Wani Consitabil Da Ya Tsinci Makudan Daloli Kuma Ya Mayar Ga Mai Su

Posted onJune 25, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sandan ta karrama wani dan sanda Consitabil Nura Mande, wanda ya tsinci kudin kasar waje dala 800 ya kuma …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Wani Deligate Din PDP Ya Kashe N6.9m Daga Kuɗin Da Ya Samu Na Primary Election Akan Marayu

Posted onJune 2, 2022June 2, 2022

Alfijr ta rawaito Tanko Sabo, mazaunin jihar Kaduna, ya ce ya kashe kuɗin da ya samu daga firamare a matsayinsa na wakilin jam’iyyar PDP ga …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

KHZ Foundation Ta Tallafawa Marayu 150 Da Kayan Azumi Na Kudi Sama Da Naira Dubu Dari Takwas

Posted onApril 17, 2022April 17, 2022

Alfijr Kamar yadda ta saba a yau Asabar, 16 ga watan Afrilu 2022, Alfijr ta rawaito kungiyar hadinkai da zumunci KHZ Foundation, ta rabawa marayu …

Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Yadda Gidauniyar Dahiru Dawaki Ta Tabbatar Da Sakin Fursunoni 37 Albarkacin Ramadan

Posted onApril 10, 2022April 10, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wata kungiya mai zaman kanta a Kano mai suna Dahiru Dawaki Foundation ta nemarwa fursunoni 37 da ke da kananan laifuffuka …

Posts pagination

‹ 1 2 3
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab