Kwana ɗaya bayan rasuwar majaifiyar Gwamnan Jigawa, Umar Namadi ya rasa babban ɗan sa a haɗarin mota
Sakataren yaɗa labarai na gwamnan, Hamisu Gumel ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a yau Alhamis, inda ya tabbatar da cewa, Abdulwahab Namadi ya rasu ne sakamakon haɗarin mota.
Ya ce Abdulwahab, mai shekaru 24, ya rasu ya bar mahaifinsa da yan uwa.
Allah ya jikansa da rahama ya bawa mahaifinsa hakuri
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj