A ranar Litinin, babban lauyan gwamnan, Wole Olanipekun SAN (wanda shi ne babban lauyan Tinubu a PEPC), ya bukaci kotun da ta ba da damar …
A ranar Litinin, babban lauyan gwamnan, Wole Olanipekun SAN (wanda shi ne babban lauyan Tinubu a PEPC), ya bukaci kotun da ta ba da damar …
Shugaban ma’aikatan jihar Kano Alhaji Usman Bala ya yi murabus daga mukaminsa. Alfijir Labarai ta rawaito Wata majiya ta tabbatar wa wakilinmu cewa Gwamna Abba …
Hukumar Korafe-korafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC) ta kama wani Musa Salihu Ahmed da laifin sayar Filayen Gwamnati Kimanin …
Hukumar kula da gasar firimiya ta Nigeria a ranar Litinin ta ci tarar Kano Pillars kuɗi har Naira miliyan ɗaya, sakamakon kutsen da magoya bayantu …
Ana fargabar cewa wasu ’yan bindiga sun kwashe wani adadi da jama’ar kauyen Yola da ke Karamar Hukumar Karaye a Jihar Kano. Alfijir Labarai ta …
Tun lokacin da Injiniya Abba Kabir Yusuf ya zama gwamnan Kano daga zaben da aka gudanar a watan Maris na wannan shekarar 2022, har izuwa …
Don Allah Gwamnati da Jami’an Tsaro tare da Alkalai Kuji Tsoron Allah ku yiwa Kano da kanawa Adalci. Alfijir Labarai ta rawaito young Sheikh Zariya …
Mun samu nasarar cafke jabun magungunan ne a kan titin Murtala Mohammed da ke birnin Kano. Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababen …
Tsohon Kwamishinan Raya Karkakara Na jihar Kano Kuma Dan takarar Majalisar Tarayya na mazabar Kura Madobi da Garunmalam Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso daman ya gargadi …
Wata babbar kotun jihar Kano ta hana Hukumar EFCC da Hukumar da’ar ma’aikata da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifuka (ICPC) …
Wasu yan bindiga sun yi awon-gaba da Sagiru Umar Kofa, jami’in alhazai na ƙaramar hukumar Bebeji a jihar Kano. Alfijir Labarai ta rawaito ƴan bindiga …
Daga Nazifi Kwankwaso Ya bayyana cewa duba da irin haɗarin da gas ɗin ke ɗauke dashi, zai iya fashewa indan ba ayi auneba, hakan zata …
Yau aka tura sunayen mutane 28 da za a nada a matsayin ministocin kamar yadda kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya na 1999 ya bukata. Alfijir …