Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Kasuwanci

IMG 145050 19226 1771509057251
Kasuwanci, Labarai

Ibtila’i: Gobara ta kara tashi a wani yanki da ke kasuwar Singa yau Alhamis

Posted onFebruary 19, 2026February 19, 2026

Gobara ta kara tashi a wani yanki da ke kasuwar Singa yau Alhamis, wannan karo na uku kenan ana haɗuwa da wannan masifar gobarar Yanzu …

IMG 113337 22126 1769078028048
Kasuwanci, Labarai

Kiwo: Inganta kasuwancin dabbobi hanya ce ta samun cigaban tattalin arziki…

Posted onJanuary 22, 2026January 22, 2026

Usman Usman Fulani An bayyana cewar samar da kyakkyawan yanayi na inganta kasuwannin dabbobi wato Kara a fadin Jihar nan wata hanya ce ta inganta …

IMG 142103 14925 1757856139176
Kasuwanci, Labarai

Hukumar Kare Hakkin Masu Amfani da Kaya ta Kasa (FCCPC) ta ce ta karbo sama da biliyan 10, kan korafin al’umma

Posted onSeptember 14, 2025September 14, 2025

Hukumar Kare Hakkin Masu Amfani da Kaya ta Kasa (FCCPC) ta ce ta karbo sama da naira biliyan 10 don masu amfani da kaya da …

1266
Kasuwanci, Labarai

Siyan Nagari! Koda Kudinka Wallahi Sai Da Rabonka A Baburan RABBIT MOTOR Q & Q

Posted onJanuary 30, 2025January 30, 2025

Kamfanin ASHFAT GLOBAL LINK NIG LTD ya kawo muku Baburan da babu irinsu a duk fadin Afrika, duk inda kaga wannan baburan kamfanin to daga …

IMG 20240709 WA0232
Kasuwanci, Labarai

Albishirinku! Shahararriyar Makarantar Koyar Da Dinkunan Zamani MDEE Tailoring & Fashion Ta Shirya Diban Sabbin Dalibai

Posted onJuly 13, 2024July 13, 2024

Kuna da sha’awar tsayawa da kafarku ne, wajen koyan sana’ar dinki? Ko kuma da sha’awar kara samun dabarun dinkunan zamani? Makarantar MDEE Fashion School masu …

FB IMG 1719815645588
Kasuwanci, Labarai

ICAN Taci Alwashin Warware Matsalolin  Kasuwanci A Kano – In Ji Sabon Shugabanta

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Kungiyar kwarararun Akantoci ta kasa reshen jahar kano ta yi alwashin ba da gagarumar gudummawa wajen magance matsalolin harkokin kasuwanci. Alfijir labarai ta ruwaito sabon …

FB IMG 1713695477148
Kasuwanci, Labarai

Yadda Shugaban CBN Ya Jagoranci Taron Saka Hannun Jarin Kasuwanci Da wasu Jagororin Amurka

Posted onApril 21, 2024April 21, 2024

Gwamnan CBN Cardoso, Tare da Mataimakin Gwamna CBN kan manufofin tattalin arziki, Muhammad Sani Abdullahi Dattijo, Sun jagoranci wani taro da masu zuba hannun jari …

IMG 20240217 135938
Kasuwanci, Labarai

Kasuwanci! Gwamnatin Tarayya Ta Bude Kantin Sahad Stores

Posted onFebruary 17, 2024February 17, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar da ke Kare Muradan Masu Saye ta Najeriya FCCPC ta sake buɗe katafaren kantin Sahad Stores, bayan rufe shi a …

IMG 20231214 200529
Kasuwanci, Labarai

Ta Faru Ta Kare: Shoprite zai rufe katafaren kantinsu a Kano

Posted onDecember 14, 2023December 14, 2023

Shoprite, daya daga cikin manyan kantunan a Najeriya zai rufe reshensa dake jihar Kano, wanda ke a shahararren kantin sayar da kayayyaki na Ado Bayero …

Kasuwanci, Labarai

Garabasa: Kamfanin MoreMonee Zai Raba Kyautar POS Ga Ƴan Kasuwa Da Kanfanoni, Agent A arewa

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

Kamfanin MoreMonee ya shirya bada kyautar POS ga agent agent da kuma yan kasuwa tare da kamfanoni domin ci gaban kasuwancinsu. Haka kuma MoreMonee zai …

Kasuwanci, Labarai

Ta Sake Faruwa! Sabon Albashir Daga MoreMonee POS Kamfani – in Ji Rijinal Manajan Kano

Posted onSeptember 5, 2023September 5, 2023

Kamfanin POS Na MoreMonee ya shirya bada damar daukar ma aikata a bangaren DSA wato Direct sales assistance Da kuma Aggregator ga duk matasan jihar …

Kasuwanci, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kamfanin MoreMonee POS Ya Shirya Daukar Ma aikatav A Kano Da Arewa

Posted onSeptember 3, 2023September 3, 2023

Yanzu haka kamfanin ya yanzu daram a jihar Kano da jihohin arewa domin sadar da mutane ingantaccen network ga saukin caji. Alfijir Labarai ta rawaito …

Kasuwanci, Labarai

Gargadi: Hukumar CAC Zata Rufe Wasu kamfanoni 100,000 A Najeriya

Posted onJuly 28, 2023July 28, 2023

Hukumar kula da harkokin kasuwanci ta ce za ta rufe kamfanoni 100,000 da suka gaza gabatar da kudaden shiga na shekara. Alfijir Labarai ta rawaito …

Kasuwanci, Labarai

SEC Ta Bayyana Jerin Sunayen Wasu Kamfanunuwa Guda 6 Da Ta Dakatar

Posted onMay 2, 2023May 2, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Securities and Exchange Commission, SEC, ta sanya jerin sunayen rukunonin kasuwanci na yanar gizo guda shida a cikin sabon farmakin da …

Kasuwanci, Labarai

Da Dumi Duminsa! Jimlar Cinikin Najeriya A Q2 2022 Ya Yai N12.841bn. In Ji NBS

Posted onSeptember 9, 2022September 9, 2022

Hukumar Kididdiga ta kasa (NBS) ta ce jimillar kasuwancin Najeriya ya kai Naira biliyan 12,841.54, a rubu i na biyu na shekarar 2022. Alfijr Labarai …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab