Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Mutuwa

Screenshot 20240702 173444 Chrome
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un! Matar Mataimakin Gwamnan Neja Ta Rasu

Posted onJuly 2, 2024July 2, 2024

Allah Ya yi wa Hajiya Zainab, matar Mataimakin Gwamnan Jihar Neja, Yakubu Garba rasuwa. Hajiya Zainab ta rasu ne a asibiti  bayan gajeruwar rashin lafiya …

FB IMG 1719820569739
Labarai, Mutuwa

Yadda Aka Yi Jana’izar Surukar Tsohon Shugaban Najeriya Buhari A Zariya

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

An yi jana’izar matar surukin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Muhammad Sani Sha’abban. A ranar Lahadi aka yi jana’izar Hajiya Bilkisu a unguwar GRA …

Screenshot 20240701 081028 Facebook
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un!Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Tsohon Gwamnan Barno Madu Shariff Rasuwa

Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024

Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Tsohan Gwamnan Jihar Borno, Hajia Aisa Modu Shariff Rasuwa. Hajiya Aisha ta rasu ne a wani Asibiti dake birnin tarayya …

Screenshot 20240426 110950 Facebook
Labarai, Mutuwa

Inna lillahi wa’inna ilaihirajiun! Allah Ya Yiwa Tsohon Shugaban DaukarbMa aikatan Kano Da Tsohon Ciyaman Din Birnin Kano Rasuwa

Posted onApril 26, 2024April 26, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Allah Ya yiwa  shugaban Hukumar daukan Ma’aikata ta Jihar Kano (Civil Service Commission) Dr. UMAR SHEHU MINJIBIR rasuwa. Za’ayi Jana’izarsa a …

Screenshot 20240423 113109 Facebook
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’unAllah Ya Yiwa Sarkin Damaturu Na Farko Rasuwa  A Saudiya Yana Da Shekaru 82

Posted onApril 23, 2024April 23, 2024

Ya rasu yana da shekaru 82 a duniya, ya bar ’ya’ya da matarsa kamar yadda dan n uwansa Mai Aliyu Usman Biriri ya bayyana wa …

Screenshot 20240407 185420 Chrome
Labarai, Mutuwa

Ibtila’i! Dan majalisar dokokin jihar Kano ya rasu

Posted onApril 7, 2024April 7, 2024

Dan majalisar dokokin jihar Kano, Alhaji Halilu Ibrahim Kundila ya rasu. Kundila, wanda shi ne dan majalisa mai wakiltar ƙananan hukumomin Shanono/Bagwai, ya rasu a …

FB IMG 1710872396581 edit 3017679047976
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa’inna ilaihirraji’un Allah Ya Yiwa Na’ibin Masallacin Kano Rasuwa

Posted onMarch 19, 2024March 19, 2024

Allah yayiwa Na’ibin Masallacin Juma’a Na kano Malam Nazifi Dan limamin kano Dalhatu Rasuwa Za a sanar da jana’izarsa nan gaba. Muna addu’ar Allah yajikansa …

FB IMG 1709420962753
Labarai, Mutuwa

Jarumin Fina-Finan Nollywood Mista Ibu Ya Rasu Bayan Fama Da Rashin Lafiya

Posted onMarch 2, 2024March 2, 2024

Fitaccen jarumin masana’antar Nollywood, John Okafor wanda aka fi sani da Mista Ibu ya riga mu gidan gaskiya. Mista Ibu wanda ya shahara a matsayin …

IMG 20240227 WA0204
Labarai, Mutuwa

Ta aziyyar Uba Kuma Jigo Dattijo Sanata Ahmed Zakari Birniwa, Ya Rasu Ranar Litinin 26 Ga Febnairu 2024.1939 to 2024.

Posted onFebruary 28, 2024February 28, 2024

DAGAMUDASSIR ALIYU YUNUSANTA ZARIA Innalillahi wa inna ilaihi raji’un.Tabbas abu ne mara dadi Rasuwa irin ta dattijai na kwarai wadanda su kayi shura rayuwa musamman …

IMG 20240204 WA0047
Labarai, Mutuwa

Shugaban kasar Namibia Dr Hage G Geigob ya mutu

Posted onFebruary 4, 2024February 4, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban kasar Namibia Ya Mutu. Alfijir labarai ta rawaito shugaban kasar Namibiyan ya rasu ne bayan fama da gajeriyar rashin lafiya …

FB IMG 1704096652992
Kwankwasiyya, Mutuwa

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Allah ya yiwa Alh Salisu Yaro Rasuwa

Posted onJanuary 1, 2024January 1, 2024

Allah Ya Yiwa Tsohon Team Manager Kuma Tsohon Jami’in jindadi da walwala na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Alhaji Salisu Yaro Maigida rasuwa yau …

IMG 20231227 130349
Labarai, Mutuwa

Innalillahi wa’inna Alaihi Raji’un! Allah ya yiwa mahaifiyar Dr Abubakar Kurawa Da Dahiru Mai Hula Kakar Musa Best Seller Rasuwa

Posted onDecember 27, 2023December 27, 2023

Allah ya yiwa Hajiya Hafsatu Muhd Mai Hula Kurawa (Hajiya Shirwa) Rasuwa a yau Laraba. Ta Rasu ta bar yaya da jikoki, Cikin yayan akwai …

IMG 20231227 WA0041
Labarai, Mutuwa

Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah ya yiwa tsohon shugaban Kasuwar Kwari Rasuwa

Posted onDecember 27, 2023December 27, 2023

Allah ya yiwa tsohon shugaban kasuwar kantin kwari Alh Sagir Sheriff rasuwa a daren Talata a birnin kano. Za ayi Jana idarsa a unguwar Dandago …

FB IMG 1703654195788
Labarai, Mutuwa

Innalillahi wa inna ilaihi Rajiun! Allah ya yiwa Hon Ghali Umar Na Abba Rasuwa

Posted onDecember 27, 2023December 27, 2023

Allah ya yiwa Alh Ghali Umar Na’aba tsohon kakakin majlisar wakilai ta Najeriya Rasuwa jiya Talata Cikin dare a Abuja. Marigayin ya rasu ne bayan …

FB IMG 1702279975331
Labarai, Mutuwa

Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah ya yiwa Haj Aisha Bello shahararriyar yar jarida rasuwa

Posted onDecember 11, 2023December 11, 2023

Allah ya yiwa Kwararriya kuma shaharriyar yar Jarida mai Karanta labarun kasa a tashar yalabijin din NTA, Hajia Aisha Bello Mustapha rasuwa a daren Lahadi. …

Aminu S Bono
Labarai, Mutuwa

Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah Ya Yiwa Aminu S Bono Director A Kannywood Rasuwa

Posted onNovember 20, 2023November 20, 2023

Allah ya yiwa Aminu S Bono Director A Kannywood Rasuwa. Ya rasu a yammacin yau Litinin, bayan yanke jiki da yayi ya faɗi jim kaɗan …

📸Samanja
Lafiya, Mutuwa

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Allah ya yiwa Samanja rasuwa yana shekaru 81

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Daga Badamasi Aliyu R/Lemo Allah Ya yi wa tsohon dan wasan kwaikwaiyon nan na arewacin Najeria, Alhaji Usman Baba Patigi wanda da aka fi sani …

IMG 20231106 WA0000
Labarai, Mutuwa

Innalillahi Wa Inna Ilaihi raju’un Allah ya yiwa Malam Dr Yusuf Ali Rasuwa.

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

Allah ya yiwa Malam Dr Yusuf Ali Rasuwa a cikin daren Lahadi, Marigayin ya gabatar da Maulidin Shugaba Annabi Sallahu Alaihi Wasallim a ranar Asabar. …

📸Daily Nigerian
Labarai, Mutuwa

Yanzu-Yanzu Manajan-Daraktan kamfanin sufurin ƙasashen waje ya fadi ya rasu a ofishin NAHCON

Posted onNovember 3, 2023November 3, 2023

Manajan Darakta na wani kamfanin sufurin ƙasashen waje, Danlami Umar ya yanke jiki ya fadi ya rasu a lokacin da ya ke yin rijistar halartar …

📸marigayi
Labarai, Mutuwa

Allah Ya Yiwa Ohinoyi Sarkin Kasar Ebira Ya Rasu

Posted onOctober 29, 2023October 29, 2023

Allah Ya yi Sarkin Kasar Ebira, Ohinoyi Abdul Rahman Ado Ibrahim (CON) rasuwa. Mai Martaba Abdul Rahman Ado Ibrahim, ya rasu ne a fadarsa da …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab