Allah Ya yi Sarkin Kasar Ebira, Ohinoyi Abdul Rahman Ado Ibrahim (CON) rasuwa. Mai Martaba Abdul Rahman Ado Ibrahim, ya rasu ne a fadarsa da …
Allah Ya yi Sarkin Kasar Ebira, Ohinoyi Abdul Rahman Ado Ibrahim (CON) rasuwa. Mai Martaba Abdul Rahman Ado Ibrahim, ya rasu ne a fadarsa da …
Allah Ya karbi Rayuwar (Alhaji Dr Adamu Fika CFR Wazirin Fika) a daren Talata wadda ta kasance Ranar 24-10-2023. Za,ayi masa Jana’iza kamar yadda Addinin …
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Isa-Sabon Birni, a karkashin jam’iyyar APC, Abdulkadir Jelani Danbuga, ya rasu. Wani mamba mai wakiltar mazabar Sabon Birni ta …
Allah ya yi wa tsohon mataimakin shugaban jami’ar Neja Delta kuma tsohon shugaban kwamitin mataimakan shugabannin jami’o’in Najeriya (CVCNU) Emeritus Farfesa Samuel Gowon Edoumiekumor rasuwa …
Allah ya yi wa shahararriyar Jarumar Fim Hajiya Binta Ola Rasuwa Ta rasu da tsakar daren ranar Talata a gidanta dake Sabuwar unguwa kofar Kaura, …
Farfesa Emeritus Umaru Shehu na jihar Borno ya amsa kiran Allah Madaukakin Sarki kamar yadda yan uwansa suka sanar. Za ayi Jana’izar Da Misalin Karfe …
Allah ya yiwa manyan Æ´aÆ´an marigayi Sharif Rabi’u Usman Baba Rasuwa, Sharif Fatihu Da Sharif Nafsu Sun rasu ne Sakamakon HaÉ—arin Jirgin Ruwa da ya …
Allah ya yiwa Hajiya Mariya Sunusi (Ya Delu) Mahaifiyar Malam Isa Sunusi Bayero (Isa pilot) rasuwa a safiyar yau Laraba a jihar Kano. Za a …
Allah ya yiwa Mal Sani Abdussalam rasuwa, marigayin yaya ne ga Mataimakin Gwamnan Jihar Kano Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo Za’ayi Jana’izar a yau Laraba, muna …
Allah ya yiwa sayyada Hauwa wanda aka fi sani da Hauwan Ali Baba Rasuwa a daren Lahadi. Ta rasu ne bayan wani mummunan hadari da …
Mutumin da ya zana tutar Najeriya, Taiwo Akinkunmi ya mutu ya na da shekaru 87 a duniya. Gabanin Najeriya ta samu ‘yancin kanta daga turawan …
Allah ya yiwa mahaifiyar Shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano Abba El-Mustapha rasuwa. Ta rasu ne yau Talata kamar yadda Abba ya sanar. Muna …
Alkalin babbar kotun gwamnatin tarayya dake Abuja, Peter Mallong, ya rasu. Alfijir Labarai ta rawaito kamfanin dillancin labarai na kasa ya bayyana cewa Alkalin ya …
Cif Mobolaji Ajose-Adeogun, ministan babban birnin tarayya Abuja na farko ya rasu yana da shekaru 96. Alfijir Labarai ta rawaito É—an kasuwan wanda ya taka …
Alfijir Labarai ta rawaito É—an majalisa mai wakiltar Karamar Hukumar Chikun a Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, Madami Garba Madami ya rasu. Wata majiyarmu daga yankin …
Allah ya yiwa Alhaji Umar Malumfashi rasuwa, kafin Rasuwar sa Jarumi ne ala masanatar kannywood, Alfijr Labarai Da yawa sun fi gane shi da Alhaji …