Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, ta umarci Musulman ƙasar su fara azumin Watan Ramadan a ranar Laraba 18 ga watan Fabrairun 2026. Matakin na …
Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, ta umarci Musulman ƙasar su fara azumin Watan Ramadan a ranar Laraba 18 ga watan Fabrairun 2026. Matakin na …
Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1447 Bayan Hijra a Yau Din nan. Wannan ganin watan ya sanya za a …
Tsohon dan takarar mataimakin gwamnan jihar Kano a jam’iyyar APC, Alhaji Murtala Sule Garo, ya taya daukacin al’ummar Musulmi murnar bikin Karamar Sallah. A cikin …
Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci Al’ummar Musulmi da su Fita Dubin Jinjirin watan Shawwal A Gobe Asabar Idan Allah ya kaimu. Kamar Yadda Mai …
Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Wani shahararren Mai arziki ne da Allah ya albarkaci jihar Kano da shi, wanda muke roko da fatan Allah …
Daga Aisha Salisu Ishaq Cibiyar kiwon lafiya ta Madinah ta samar da babur don duba marasa lafiya a Masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama domin …
Gwamnatin Kano Ta Yaba Da yadda Yan Kwangila Suka Fara Rarraba Abincin Shan Ruwa A Kano Hakan na kunshe ne cikin tattaunawar da Mataimakin Gwamnan …
An ga watan Ramadan a ƙasar SaudiShafin Alharamain a manhajar X ne ya sanar da hakan, inda ya zama kenan gobe Asabar za a tashi …
Daga Aminu Bala Madobi Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida, Baba Halilu Dantiye, ya ce manufar ita ce ciyar da marasa galihu. Alfijir labarai …