
Kafin sabon naɗin, Dr. Al-Sudais shi ne shugaban kula da harkokin masallatan biyu masu alfarma wanda daga bisani aka juya ta koma Babbar Hukumar kula …
Kafin sabon naɗin, Dr. Al-Sudais shi ne shugaban kula da harkokin masallatan biyu masu alfarma wanda daga bisani aka juya ta koma Babbar Hukumar kula …
Hukumomin Kasar Saudiyya sun bayyana tsare-tsaren da aka tanada a shirye-shiryen tunkarar Aikin Hajji na shekara mai zuwa. Alfijir Labarai ta rawaito sun bayyana cewa …
Dubban Alhazan Najeriya ne suka fake a wajen rumfunar Alhazai a Mina saboda karancin su. Alfijir Labarai ta rawaito wakilin jaridar Premium Times Hausa da …
Alfijr ta rawaito babban Limamin Harami Sheikh Sudais ya kaddamar da wata na’ura wadda za ta taimaka wajen hana yara bacewa a masallatai masu daraja …
Alfijr ta rawaito Ma’aikatar Harkokin Hajji da Ummara ta ƙasar Saudiyya ta shawarci alhazai da ke shirin zuwa ibadar Ummara da kada su taho da …
Alfijr ta rawaito hukumar Jiragen Sama ta ƙasar Saudiyya (GACA), ta saki jadawalin yadda aikin jigilar maniyyata da alhazai zai kasance yayin Hajjin 2023. Jadawalin …
Alfijr ta rawaito galibin kamfanonin kiwo a kasar ta Saudiyya sun kara farashin kayayyakin kiwo, wanda ya kai kashi 33 cikin dari, wanda ya fara …
Alfijr ta rawaito Kamfanin Jiragen Sama na Saudiyya ya sanar da shirinsa na komawa jigaila a filin jirgin saman malam Aminu Kano da ke birnin …
Alfijr ta rawaito hukumar Kasar Saudiyya ta bai wa Nijeriya gurbin mahajjata 95,000 a hajjin shekara mai zuwa na 2023. Wannan na zuwa ne cikin …
Alfijr ta rawaito Kimanin mutane 14,133 ne suka saba ka’idojin zama, dokokin aiki da kuma dokokin tsaron iyakoki a yankuna daban-daban na kasar cikin mako …
Alfijr ta rawaito Hukumomi a kasar Saudiyya sun kama mutane 138 da ke aiki a ma’aikatu daban-daban a wani mataki na yaki da cin hanci …
Alfijr ta rawaito cibiyar nazarin yanayi ta kasa (NCM), yawan ruwan sama da aka samu a Jeddah cikin sa’o’i shida tun da safiyar ranar Alhamis …
Alfijr ta rawaito hukumar Kula da bayanan Saudiyya da bayanan sirri (SDAIA) da hadin guiwar Google Cloud, sun sanar da wani sabon haɗin gwiwa wanda …
Alfijr ta rawaito, kimanin masu karya doka 15,568 ne suka keta dokar zama, da dokokin aiki da ka’idojin tsaron iyakoki a yankuna daban-daban na masarautar …
Alfijr ta rawaito mahukuntan kasar Saudiyya sun yanke wa Sheikh Saleh al-Taleb, tsohon limamin masallacin Makkah mafi tsarki na Musulunci hukuncin daurin shekaru goma a …
Alfijr Alfijr ta rawaito bikin fina-finan Saudiyya Dammam ya sanar da karbar fina-finai 69 daga cikin 125 da aka yi wa rajista a zaman sa …
Alfijr ta rawaito ƙasar Saudiyya sun ɗauki mataki na magance yaɗuwar ruwan ZamZam na jabu a ƙasashen duniya. Sakamakon rahotannin baya-bayan nan na gurbataccen kwalabe …
Alfijr Alfijr ta rawaito alhazai daga kasashe da dama, ciki har da Najeriya, sun tsinci kansu cikin wannan hali na tsaka mai wuya, saboda cinkoson …
Alfijr ta rawaito kotun kolin kasar Saudiyya ta bukaci al’ummar musulmin kasar da su duba jinjirin watan Shawwal a daren Asabar 29 ga watan Ramadan …
Alfijr ta rawaito Saudi ta baiwa Nijeriya kason kujeru dubu arba in da uku 43 domin zuwa aikin Hajjin 2022. Muhammad Abba Dambatta wanda shine …