Alfijr ta rawaito, kimanin masu karya doka 15,568 ne suka keta dokar zama, da dokokin aiki da ka’idojin tsaron iyakoki a yankuna daban-daban na masarautar …
Category: Saudiyya
Alfijr ta rawaito mahukuntan kasar Saudiyya sun yanke wa Sheikh Saleh al-Taleb, tsohon limamin masallacin Makkah mafi tsarki na Musulunci hukuncin daurin shekaru goma a …
Alfijr Alfijr ta rawaito bikin fina-finan Saudiyya Dammam ya sanar da karbar fina-finai 69 daga cikin 125 da aka yi wa rajista a zaman sa …
Alfijr ta rawaito ƙasar Saudiyya sun ɗauki mataki na magance yaɗuwar ruwan ZamZam na jabu a ƙasashen duniya. Sakamakon rahotannin baya-bayan nan na gurbataccen kwalabe …
Alfijr Alfijr ta rawaito alhazai daga kasashe da dama, ciki har da Najeriya, sun tsinci kansu cikin wannan hali na tsaka mai wuya, saboda cinkoson …
Alfijr ta rawaito kotun kolin kasar Saudiyya ta bukaci al’ummar musulmin kasar da su duba jinjirin watan Shawwal a daren Asabar 29 ga watan Ramadan …
Alfijr ta rawaito Saudi ta baiwa Nijeriya kason kujeru dubu arba in da uku 43 domin zuwa aikin Hajjin 2022. Muhammad Abba Dambatta wanda shine …
Alfijr Alfijr ta rawaito babban Ofishin kula da harkokin masallatan Harami a Saudiyya ya samar da na’urar mutummutumi da zai riƙa bada fatawa da Turanci …
Alfijr Labari d Alfijr ta rawaito Ma’aikatar harkokin cikin gida ta kasar Saudiyya a yau Asabar da daren nan ta janye dakatarwar da ta sanya …