An haramta yin buda baki a farfajiyar masallacin Makka da Madina.
Alfijir labarai ta rawaito yayin da azumin watan Ramadan ke karatowa kasar Saudiyya ta haramta wasu abubuwa 8, a Cikin watan na bana.
Abubuwan da aka haramta sun hadar da :-
- kashe lasifika lokacin sallar a’sham.
2.An Hana yada bidiyon sallar asham da ta tahajjudi a kafafen yada labarai a duk fadin duniya.
- An Haramtawa masu yin i’itikafi a masallaci har sai an tantancesu.
- Sanya dokar takaita sallar dare da ake yi lokacin azumi don kowa ya koma gida da wuri.
- An Hana neman taimako ko tallafi a harabar masallaci da wasu keyi don bada buda baki.
- An Hana iyaye zuwa masallaci da yara, inda aka bukaci masu Yara su barsu a gida.
- Daina yin buda baki a farfajiyar masallacin Makka da Madina.
- Bada umarnin kashe lasifika ko Kuma rage sautinta.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V
Mene ne source din wannan labarin? Domin a shekarar da ta gabata an saki wannan labarin, da lokacin yazo Se muka ga ba haka bane, gudun maimaita yarda da mukayi wancan Karin , Muna so mu San ta Ina aka samu labarin
Sarkin ne ya sanar