Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Yan Bindiga

FB IMG 1717835324360
Labarai, Yan Bindiga

Wasu Yan Bindiga Sun Sace Matar Basaraken Kudancin Kaduna

Posted onJune 8, 2024June 8, 2024

Rahotanni sun tabbatar da cewa mahara sun tsere da matar babban Sarkin Masarautar Ninzo, Umar Musa, cikin Ƙaramar Hukumar Sanga a Jihar Kaduna. Alfijir labarai …

Screenshot 20240502 152937 Facebook
Labarai, Yan Bindiga

Labari Mai Dadi! Dubun Wani Mai Garkuwa Da Mutane Ta Cika

Posted onMay 2, 2024May 2, 2024

An kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne, Abubakar Ali Damina mai shekaru 43 a kauyen Ofodo da ke kusa da garin …

FB IMG 1707908149590
Labarai, Yan Bindiga

Ta’addanci! Yan Bindiga Sun Hallaka Shugaban Jam’iyyar APC

Posted onApril 25, 2024April 25, 2024

Wasu mahara da har lokacin hada wannan labarin ba a Tabbatar da adadinsu ba, sun bindige Malam Sai’idu Jikan Basa wanda shi ne shugaban jam’iyyar …

FB IMG 1711170035085
Labarai, Yan Bindiga

Labari Mai Dadi! Almajiran Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Jihar Sokoto A Najeriya

Posted onMarch 23, 2024March 23, 2024

Anyi Garkuwa da ɗaliban ne a kauyen Gidan Bakuso dake ƙaramar hukumar Gada a lokacin da suke shiga dakunansu domin gujewa harin da aka kai …

Screenshot 20221027 112452 com.android.chrome edit 10136481627099
Labarai, Yan Bindiga

Ibtila’i! Ƴan Bindiga Sun Kashe Sojoji 16 A Jihar Delta

Posted onMarch 16, 2024March 16, 2024

Wasu matasa sun yi kwanton ɓauna tare da kashe sojoji, ciki har da hafsoshi 16 na bataliyar 181 ‘Amphibious Battalion” dake aikin samar da zaman …

Screenshot 20221010 000910 com.facebook.katana edit 30872921640601
Labarai, Yan Bindiga

Ƴan Bindiga Sun Sake Sace Mutune 61 A Ƙauyen Buda Na Jihar Kaduna’

Posted onMarch 13, 2024March 13, 2024

Aƙalla mutum 61 ƴan bindiga suka sace a wani ƙauye da ke Jihar Kaduna a Nijeriya, kwanaki kaɗan bayan sace ɗalibai kusan 300 daga wata …

ALFIJIR 1
Labarai, Yan Bindiga

Ta Sake Faruwa! Yanzu Haka An Sace Daliban Tsangaya A Sokoto

Posted onMarch 9, 2024March 9, 2024

Kwanaki biyu da sace Daliban Makarantar gwamnati a karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna, wanda har yanzu ana ta taƙaddamar yanda za’a karbo su. Alfijir …

FB IMG 1709368775063
Labarai, Yan Bindiga

Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Kan Masallata Yayin Sallar Juma’a a A Kaduna

Posted onMarch 9, 2024March 9, 2024

Gwamna Uba Sani ya sha alwashin yin bakin ƙoƙarinsa don ganin an kuɓutar da dukkan ɗaliban. Alfijir labarai ta rawaito wasu ƴan bindiga sun kai …

FB IMG 1706438684895
Labarai, Yan Bindiga

Labari Mai Dadi! Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wanda ya kashe Daliba Nabeeha

Posted onJanuary 28, 2024January 28, 2024

Rundunar ‘yan sandan Najeriya, a ranar 20 ga Janairu, 2024, ta kama wani Bello Mohammed, mai shekaru 28, dan jihar Zamfara, a Kaduna. Alfijir labarai …

IMG 20240120 061205
Labarai, Yan Bindiga

Yan Bindiga Sanye Da Hijabi Sun Kai Farmaki Ofishin ‘Yan Sanda Sun Kashe Daya A Katsina

Posted onJanuary 20, 2024January 20, 2024

Wasu ‘yan bindiga sanye da hijabi sun kai hari ofishin ‘yansanda, tare da kashe dan sanda guda daya a kauyen Saki Jiki da ke Karamar …

FB IMG 1668778250057
Labarai, Yan Bindiga

Ƴan sanda sun kama ɓarayin mota 15 sun kuma ƙwato ababen hawa 20 a Kano

Posted onDecember 6, 2023December 6, 2023

Rundunar ƴansanda ta jihar Kano ta ce ta kama ɓarayin mota guda sha biyar a jihar. Alfijir labarai ta rawaito wata sanarwa da kakakin rundunar, …

Screenshot 20221010 000910 com.facebook.katana edit 30872921640601
Labarai, Yan Bindiga

Yan Boko Haram Sun Kashe Dan Sanda Da Jikkata Wasu A Tawagar Gwamnan Yobe

Posted onNovember 19, 2023November 19, 2023

Majiyar ta ce “Mun tsira da kyar a yau, an kai wa ayarin motocinmu hari ne a tsakanin garin Beneshiekh da Mainok mai tazarar kasa …

FB IMG 1668778250057
Labarai, Yan Bindiga

Tirka-Tirka! Ƴan sanda Sun Cafke Wani Malamin Da Sassan Jikin Mutum

Posted onNovember 18, 2023November 18, 2023

Rundunar ƴan sanda reshen Jihar Oyo ta kama wani Malami mai shekaru 45 bisa zargin mallakar sassan jikin mutum ɗanye cikin makon nan. Alfijir Labarai …

FB IMG 1697321570353
Labarai, Yan Bindiga

Yanzu-Yanzu Yan Bindiga Suka Sake Sace Daliban FUG Gusau

Posted onOctober 14, 2023October 14, 2023

Yanzu cikin daren Asabar ‘yan bindiga suka kara shiga tare da sace daliban jami’ar FUG da ke Gusau jahar Zamfara. Yan bindigar sun kutsa dakin …

Posts pagination

‹ 1 2
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab