Alfijr ta rawaito gidan man AA Rano da ke unguwar Bompai ya kuma da wuya a safiyar yau Alhamis.
Rahotanni sun bayyana cewa wutar ta kama wani babur din adaidaita sahu.
A halin yanzu dai jami’an hukumar Kwana-kwana sun garzaya su na ƙoƙarin kashe wutar.
Kawo yanzu dai ba a san menene musabbabin wutar da kuma irin asarar da a ka yi ba.
Alfijr
Kamar yadda Daily Nigerian ta wallafa