Alfijr
Alfijr ta rawaito, kamfanin Azman Air a yammacin Litinin ba ƙaddamar da wani sabon jirgi 5N-AIS.
Alfijr
Kamfanin ya yi maraba da ƙarin Jirgin sama 5N-AIS bayan an yi cikakken bincike a Turkiyya da kuma canjin injin a Bournemouth, Burtaniya.
Alfijr
Kamfanin ya kara da Cewar, wannan ƙari zai sanya Azman Air kwarin guiwa don isar da ƙarin akan Mafi Kyawun Ƙwararrun ayyukan Jirgin sama tare da ƙarin aminci da mitoci akan hanyoyin da ake da su.
Alfijr