Ganduje ya bayyana hakan ne a wata ganawa da yayi da shugaban kasa Bola Tinubu Alfijir Labarai ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano, kuma shugaban …
Tag: Business schools
Alfijr ta rawaito Wasu ƴan majalisar dattijan Najeriya sun nuna fargaba game da matakin babban bankin ƙasar na taƙaita kuɗin da al’umma za su iya …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifuka masu alaka, (ICPC) ta kama Oladapo Oyebanji, wanda aka fi sani da …
Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN ya fitar da sababbin dokoki na hada-hadar kuɗaɗe a bankunan ƙasar. Sanarwar da ya fitar ranar Talata, CBN …
Alfijr ta rawaito Kotun koli a yammacin ranar Talata a Abuja, ta yi watsi da wata jita-jita da ake yadawa cewa babban jojin Najeriya, CJN, …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sanda a jihar Lagos ta fara gudanar da bincike kan halin da ake ciki game da yadda wata Mata Mai …
Alfijr ta rawaito an gudanar da wani Gagarumin taro wanda babban hafsan hafsoshin sojojin Najeriya ya jagoranta a jihar Sokoto dake arewa maso yammacin Najeriya. …
Alfijr ta rawaito Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Zamfara, Kolo Yusuf a madadin Sufeto Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Alkali Baba ya gabatar da cak …
Alfijr ta rawaito Kwana uku bayan Gwamnatin Tarayya ta musanta cewa tana shirin kara farashin man fetur, ‘yan kasuwa masu zaman kansu sun kara farashinsu …
Alfijr ta rawaito Hukumar shirya jarabawar ta kasa NECO ta ce za ta kawar da kura-kurai a dukkan jarrabawarta ta hanyar tura jami’an hukumar tsaron …
Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa an kafa kungiyar CPC ne domin magance tada hankalin al’umma da ke …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata Kasuwar Wapa Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta ce za ta kama dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin …
Alfijr ta rawaito wata fitacciyar ƴar gwagwarmaya kuma mai kwallon kwallo ta bayyana abin da ta gani a ƙasar Qatar. Ellie, ‘yar kasar Ingila ta …
Alfijr ta rawaito wani tsohon dan majalisa a Nijeriya Ned Nwoko ya koka kan yadda tarbiyya ta tabarbare a wannan zamanin. Tsohon dan majalisar da …
Alfijr ta rawaito an kaiwa Sanatan mai wakiltar Neja ta Gabas a jihar Neja, Alhaji Mohammed Sani Musa a daren ranar Asabar da ta wuce …
Alfijr ta rawaito Kimanin mutane 14,133 ne suka saba ka’idojin zama, dokokin aiki da kuma dokokin tsaron iyakoki a yankuna daban-daban na kasar cikin mako …
Alfijr ta rawaito Kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyya mai mulki APC Festus Keyamo ne ya bayyana hakan a wani sako da ya …
Alfijr ta rawaito yan sanda sun tono gawar wani jariri da aka binne shi da rai a karamar hukumar Kiyawa ta jihar Jigawa. Kakakin rundunar …