Jami’ar Bayero Ta Saka Ranar Kaddamar Da Littafin Kamus Hausa Da Turanci

Alfijir

Alfijir

Shugaban Jami ar Prof Sagiru Adamu Abbas ya Saka ranar Kaddamar da shahararren littafin nan mai suna Kamus wanda Professor Poul Newman da mai dakinsa Roxana Ma Newman suka rubuta cikin harshen Hausa da turanci.

Za ayi wannan gagarumin taro ne Mai din bin tarihi a cikin jami ar Bayero da ke Kano, a babban dakin yaye dalibai na sabuwar jama ar, ranar Asabar 02-02-2022 da misalin karfe 10 na safe.

Alfijir

Mahalta taron sun hada da 1. Alh Aminu Dantata 2. Ahmad Lawan shugaban Majalisar Tarayya 3. Gwamnan Kano 4. Gwamnan Jigawa 4. Gwamnan Katsina 5. Gwamna Yobe da sauran manyan mutane na kasar nan.

Video advart
Slide Up
x