Majalisar Dokokin Najeriya ta Kafa Kwamitin da zai bawa Sarakuna Matsuguni Acikin Kundun tsarin Mulkin Kasa.
Za a yiwa Sarakunan Najeriya Matsuguni a cikin kundin tsarin mulkin Najeriya don magance yadda Gwamnoni da yan siyasa Keyi musu hawan kawara da katsalandan a cikin sha aninsu .
Sannan da kuma kwamitin da zai kawo dokar da za ta baiwa ƙananan hukumomi yancinsu -inji Kakakin Majalisar Dokoki Tajudden Abbas
Sauran Bayani na nan tafe….
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj