Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce gwamnatinsa ta kammala dukkan shirye-shirye da suka dace don gabatar da kasafin kuɗi na farko a …
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce gwamnatinsa ta kammala dukkan shirye-shirye da suka dace don gabatar da kasafin kuɗi na farko a …
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tsige dan majalisa Abubakar Gummi, wanda ke wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum ta jihar Zamfara, saboda sauya sheka daga jam’iyyar …
Ana zargin ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Hon. Samaila Bagudo. Rundunar ’Yan sanda ta tabbatar da cewa an …
Majalisar Dattawan Najeriya ta fara yunkurin ɗaukar matakai rage kashe dala biliyan 2 da ake amfani da su wajen shigo da shinkafa daga ƙasashen waje, …
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya sake fasalin majalisar zartarwarsa tare da ƙirƙirar sabuwar Ma’aikatar Harkokin Kiwo domin inganta gudanar da ayyukan gwamnati a …
An samu sabani a zauren majalisar dattawa a ranar Talata, yayin da Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai wakiltar Kogi ta …
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunan Dr. Bernard Mohammed Doro daga jihar Filato ga majalisar dattawa don nada shi minista a gwamnatinsa. …
Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta Najeriya ta ba da shawarar a gudanar da zaɓen 2027 a watan Nuwamba 2026, wato watanni …
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta isa ginin Majalisar Taraiya a yau Talata, inda ta shiga ofishinta bayan kammala hukuncin dakatarwar watanni shida da aka yi mata. …
Wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa da ɗan Majalisar Dokokin Jihar Filato, mai wakiltar Mazaɓar Pankshin ta Kudu, Laven Denty Jacob. A yammacin ranar Litinin …
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta gargadi majalisar dokoki cewa za ta fito da mambobinta yin zanga-zanga idan aka ci gaba da hana Sanata Natasha …
Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya nuna damuwa kan yadda bashin Najeriya ya ƙaru zuwa Tiriliyan 149.39 a farkon 2025, kwatankwacin dala biliyan 97, wanda …
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da ƙwarya-ƙwaryan kasafin kuɗi na naira biliyan 215.3 bayan tattaunawar da ƴan majalisar suka gudanar a zaman majalisa na …
Gwamnan jihar Neja, Manomi Mohammed Umaru Bago, ya rusa majalisar ministocinsa. Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin taron majalisar zartarwa ta jiha a zauren …
Majalisar dokokin Jihar Kano ta dakatar da Shugaban karamar hukumar Rano Naziru Ya’u tsawon watanni Uku Wata majiya daga Majalisar ta tabbatarwa da cewa Majalisar …
Kwamitin wucin gadi da ke kula da lamarin Jihar Rivers ya gayyaci Kantoman riko na jihar, Vice Admiral Ibok-Ete Ibas (mai ritaya.), da ya bayyana …
Ƙudirorin sun tsallake karatu na biyu a yayin zaman majalisar da ya gudana a ranar Laraba. Majalisar Wakilai ta ɗauki mataki na gaba wajen ƙirƙirar …
Daga Aminu Bala Madobi …Rantsar da mai rikon mukamin gwamna kafin Majalisa ta yanke hukunci karan-tsaye ne ga tanadin doka, janyo ce-ce-ku-ce. Shugaban Kasa Bola …
Sanata Natasha ta bayyana ƙarin wasu tuhume, tuhumen da take yiwa shugaban majalisa Akpabio, a wata tattaunawa da tayi a gidan talabijin na ARISE Natasha …