Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sanar da ficewa daga jam’iyyar NNPP nan take.
Cikin wata sanarwa da ya fitar, Sanata Kwankwaso ya bayyana cewa ya fita daga jam’iyyar NNPP domin neman mafita wadda zata yi daidai da yanayin da ake ciki na siyasa.
Kwankwaso ya godewa shugabannin jam’iyyar ta NNPP da ‘yan Kwankwasiyya da sauran magoya bayansa a duk inda suke.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t