Wata babbar tawaga ta jam’iyyar PDP karkashin jagorancin Tanimu Turaki ta gudanar da ganawar sirri da shugabannin jam’iyyar ADC da David Mark ke jagoranta a …
Wata babbar tawaga ta jam’iyyar PDP karkashin jagorancin Tanimu Turaki ta gudanar da ganawar sirri da shugabannin jam’iyyar ADC da David Mark ke jagoranta a …
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da cewa ta daina amincewa da kowanne daga cikin bangarorin jam’iyyar ADC biyu, wanda David …
Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana komawarsa jamʼiyyar ADC yayin wani taro da ake yi a gidansa da ke Kano. Tsohon gwamnan na …
Shugaban Kwamitin Gudanarwa na Bankin Lamuni na Tarayya (FMBN), Nasiru Gawuna, ya yi murabus daga mukaminsa. hakan na zuwa ne yayin da Gawuna ya kammala …
Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sanar da ficewa daga jam’iyyar NNPP nan take. Cikin wata sanarwa da ya fitar, Sanata Kwankwaso ya bayyana …
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, na shirin komawa jam’iyyar ADC a ranar Litinin mai zuwa. Majiyoyi sun …
Jagoran matasan jam’iyyar ADC a jihar Kano, Hon. S.A Saminu Shehu Isyaku Kura, ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da ma ‘yan Najeriya baki …
Daga Aminu Bala Madobi Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya koma jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a hukumance, jam’iyyar hadin gwiwa da ake sa …